AL’AMARIN

Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad

Al'amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad

*BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM*

~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~"arashine~

''Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu,

Yar babbar bazata fi shekara goma ba xuwa sha daya, while qaramar yar shekara hudu, suna gun Har rana ta fara zafi, garin ya fara dan zafi zafi, suna takure a wurin, can naga wata mata ta fito ta dubi shashin da yaran suke ta hade. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *