Novels | Hausa | English and Others

Cutarwa Hausa Novel

Cutarwa Part 1

This entry is part 1 of 2 in the series Cutarwa by ayshercool

CUTARWA! P1 ⚠️⚠️Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne *Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina” Gagarawa Jihar jigawa. Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai […]

Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi Na Biyu

This entry is part 2 of 3 in the series Gama Duniya by Binta Umar Abbale

°°°GAMA DUNIYABINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYUCikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe […]

Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi Na Daya

This entry is part 1 of 3 in the series Gama Duniya by Binta Umar Abbale

°°°GAMA DUNIYA!BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan […]

Amatulmalik Chapter 5

Amatulmaleek Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Amatulmalik na Mamuhgee

AMATULMALEEK Mamuhgee #ZafafaBiyar 1 BismillahirRahmannir Raheem Shiru tayi tana sauraron yanda muryar kawunta ke tashi sbd yanda yake daga sautinsa cikin fushi da bacin rai, Fushi da bacin rai ne sosai tareda gajiyawa bayyane a fuskarsa datake a hade Babu sauki ko rahama ko kadan, Duk wannan fushi da bacin ran tareda daga sautin mahaifiyarta […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 1

This entry is part 1 of 3 in the series Ameenatou na Mamuhgee

AMEENATOUMamuhgee ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🤍💋 1BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne,Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa,Rayuwa da kaddara […]

Shopping cart close