Auran Bazawara

Auran Bazawara Na Ummu Hairan

Auran Bazawara Na Ummu Hairan

1

Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab dogo har qasa brown da niqaf a fuskarta ta fara takawa a hankali, hawa na farko ta tsaya daki me number 121 knoking tayi cikin wani irin sanyin yanayi a cikin dakin aka amsa Mata da “yess" ta murda qofar ta bude ta shiga ta mayar ta rufe tare da zubawa matashin saurayin daya taso ya nufota ido.

Kawar da kanta tayi. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *