```Bismillahir rahmanir Rahim*Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina mukuFatan alkhairiGa Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya.
Wannan labarin wani ɓangare na Labarin ya faru da gaske wani ɓangare kuma kwaskwarimar daliban ilimi ne.```
Sadaukarwa ga BINTUN BATULWannan labarin na kudi ne!
BAARE GOLDEN EMPIRES.
Niamey. Niger republic
02:30pm