CANJIN RAYUWA Hausa Novel

CANJIN RAYUWA Complete Book 1

CANJIN RAYUWA Complete Book 1

CANJIN RAYUWA (1)Hajiya saudat tana zaune kan sallayarta ta idar da sallar azahar tana istigfari, 'yar kimanin shekaru arba'in da bakwai zuwa da takwas,amma ba ta yi kama da shekarunta ba saboda kyan jikinta da kuma hutu.in an ce ka fadi shekarunta za ka iya cewa talatin da doriya,kyakyawa ce mai cikar mutunci. wayarta da ke gefe samfurin nokia tayi ruri, cikin natsuwa ta kai hannu ta dauka tare da kallon fuskar wayar. kamar yadda ta za ta, maigidan ne domin duk yinin yau ba ta samu kiransa ba.sallama. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *