Maimoon Hausa Novel

Maimoon Na Maman Mama

Maimoon Na Maman Mama

Maman Maama1Bismillahir Rahmanir Rahim

Episode One : The Beginning of the Beginning

Shin ta ina zan fara ne, in fara ta haduwa ta da Ibrahim ne ko kuma ta haduwa ta da Sultan? Ko kuma in fara da baku tarihi na ni kaina?

Sunana Maimuna Muhammad Dikko. An haifeni kuma na tashi garin Abuja, Nigeria. Mahaifina Alhaji Muhammad Dikko bafulatanin garin 'yalleman ne dake jahar Jigawa. Garin 'yalleman garin Fulani ne kyawawan gaske wadanda kuma Allah yayi musu arziki sosai har suka watsu a duk fadin Nigeria, musamman garin Lagos da port hercourt tunda yawancin arzikin su. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *