Tsutsar Nama Book 2 Complete

TypingπŸ“²

πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce)

π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ»

π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆

π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆

π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆

…….Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miΖ™e. Cikin layi irin na rashin Ζ™arfin jiki na koma Ι—akin dana kwana. Handbag Ι—ina na Ι—auka tare da hijjabin danai sallar asuba. Gudun haΙ—uwa da shegen karensa ya sakani bi ta kitchen duk da ban san takan gidan ba. Ta bayan na bi, hakan yasa har na zagayo inda gate yake banga. . .

Please log in or registerΒ to read this post.

5 Comments

  1. Thanks novel yayi dadi sosai Allah yakara basira

  2. Allah yakara basira da kaifin idanu

    1. Allah ya kara basira

  3. Allah ya kara basira

  4. Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *