Idan Ba Ke ba

Idan Ba Keba Complete Book

🌈 IDAN BA KE 🌈True Life story

Nimcyluv sarauta

1.Jimeta/YolaNjoɓoli Rugar Rome

Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa kuskure tana can tana bin Saniya ɗaya tilo, sauran Naggen suka faɗa cikin gonar wani manomi, a yunwace suka rufarwa albarkatun gonar. Cikin siririyar muryarta mai nuni da Yarintar ta, da kuma nuna. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *