Maman Abd Shakur
Jarabta by Maman abd Shakur
……. 1
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne.
"au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba" murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da muryan shi irin ta yara yace "Uncle Khaleel" tsalle yayi hakan yasa kakkyawan matashin dake sanye da Shadda sky blue wacce akamai dinkin 3quater daya kara amsan cikakken jikin shi yadau yaron ya shilla shi sama yace "my boy" sanan ya sakko dashi ya zauna akan. . .
1 Comment
Dan Allah cigaban sanyi da zafi