Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel
Bismillahi rahamanir rahim
.Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi.Allah yasa haka amin.
Baya Kafin faruwar hakan.Tsaye yake gaban mirror d'aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d'aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da sam bai aje kanshi kusa ba.Sosai yake matuqar ji da kanshi sbd Allah yayi shi me tsananin kyau tamkar shi yayi kan shi.Shiyasa sosai kyawawan en mata ke. . .