Abinda Zuciya ke So Hausa Novels

Abinda Zuciya Ke SO

Abinda zuciya ke so complete hausa novel

Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke zaune gefenta kan plastic chair yana sanye da bugaggiyar shadda milk duk suka dago kansu suna kallon Gate din ganin wanda zai shigo ciki da alamun tadi sukeyi abunsu dan kowannen su na dauke da murmushi kan fuskarshi, motar gidansune ta shigo har zuwa. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *