Sexy Boss Complete Book

_🕊️THE SEXY BOSS🕊️_

_(Romantic and comedian)_

Bismillahir rahmanur rahim🙏

_ZRIA_ "Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu bata jin ta taɓa zaman aji sau talatin . Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita ɗin lamba ɗaya ce . Amma a idon duniya ganin mai. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *