Tsutsar Nama Book 3

Tsutsar Nama By Bilyn Abdul book 3

   *_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*

             _(Itama nama ce)_

Tsutsar Nama By Bilyn Abdul Book 3

.......Suna shiga cikin headquter ɗin Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su ƙarasa gareshi an shige dashi wani ɗakin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama ƙarema ɗakin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami'an wani shigo, da girmamawa yake tambayarsa ko yana buƙatar wani abu kamar su tea haka. Ɗan jimm yay yana kallon ma'aikacin, sai kuma ya murmusa kaɗan alamar a. . .

Please log in or register to read this post.

9 Comments

 1. Dan Allah ataimaka Mana da cigaban gudun kaddara da cigaban sanyi da zafi pls muna godiya Allah yasaka da khairan

 2. Aslm Dan Allah Wai meyesa baya budewa ne tsutsar nama book 3 din? Ataimaka pls

  1. wanne ne baya budewa din take screen short or follow this link to download https://novels.com.ng/tsutsar-nama-by-bilyn-abdul-book-3/

  2. Tsutsar nama book 3 complete plss

   1. kiyi search dinsa

  1. thank you

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *