YADDA AKE RIKITA MAIGIDA YAYIN KWANCIYA

1) ki makale maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar karamin yaro…

2) Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa dashi…take maigida zai hau gantsarewa tare dayin nishin dadi…

3) Tsotsan kan nonansa a hankali tare da lailaya saman bananarsa da hannunki daya,kina wasa da ita kamar kina yi masa tafiyar tsutsa take zai fara kuka kuka ko gurnanin shidewa…

4) Lasar wuyansa zuwa habarsa da haka har ki dire bakinsa,ki rufe bakinki da nasa kiyi ta wasa da halshenki cikin bakinsa daya hannun kuma kin tallafo bayansa kina yi masa susa a keuarsa zuwa kasan wuyansa…sa mai gida tsalle kenan idan bakiyi sa’aba a hakama sai yayi releasing don dadi…

5) Dora mai gida akan kirjinki ki bashi nono yana tsotsa ta baya kuma ki dinga yi masa tafiyar tsutsu a kwarmin bayansa daganan ki dire har matse matsin duwawunsa…ba shakka mai gida in mai saurin kukane take zai fara yi miki kukan dadi…

6) Sallama masa kanki tare da cire komai na jikinki…ki bararraje sosai yayin daya fara kusantarki…hadi dayi masa ‘yan koke koke da sumbatun dadi koda kuwa ba dadin kike jiba..1annan ma na kara narkar da maigida…yasa ya kara sallama miki kansa da komai nasa,bazaiji kyashin mallaka miki komai nasa ba, ki zama Star agurinsa ba tare da kinje gurin boka ko mallam ba.

KISS ????

Kiss ya Kasu da yawa, Iri -iri ne…. amma da yawan Mata Kiss Kala daya suka iya

Sai an Auro miki Amarya tazo tana yiwa Oga Kiss Kala Goma Kafin a Fara Sex, nan fa zai Rikice yace Ashe yana cikin duhu..

har idan Magana ta tashi ya dinga yi miki gorin Ke ko dan Kiss din nan ba kya sauyawa.. kullum sai Abu daya ki ka iya” ¿¿¿¿¿¿¿

“yan uwana ya kamata mu zamto wayayyu kuma masu Ilimi a kowanne fanni..

・ ABUBUWAN DA MACE ZATA KIYAYE KAFIN FARA KISS..・

ki tabbatar leban ki yana da laushi da santsi

Akwai hanyoyi da ake bi leben ki yayi smooth & soft, Zan koyar da ku nan gaba..

kisha ruwa Kofi 2 ko 1kafin a Fara da minti 20 ko 30…

KADA KI CI ALBASA KO GARLIC

ABUBUWAN DA ZAKI YI KAFIN FARAWA

KADA KI SHA MADARA KO COFFEE

ki shafa ChapStick gaba daya a sama da kasa, kun san flavor ne daban -daban sai ki san nau’in da oganki ya fi so shi zaki yi amfani dashi…

ZAMU FARA DA ..

PASSIONATE KO FRENCH KISSING

shine Wanda Nana Aisha (As) ta ke gaya mana cewar Manzon Allah SAAW yana Kissing din ta yana Azumi..

wato yana saka harshen sa cikin bakin ta ya tsotsa zaku iya duba (sunan Abu Dawud no 2378) don karin bayani.

KISS, shine mukullin shaawa.. shi wannan nauin kiss din an fi yin sa a tsaye musamman lokacin Rakiyar Maigida ko Taryar shi

sai ki Fara,ruko lebensa na kasa da bakin ki.. ba wai ‘dosanawa zaki yi ba ki ruko sosai.. sai ki sanya harshen ki a ciki ,kina zura masa a hankali… kina kama nasa kina tsotsa tamkar me shan alewa..

zaki dora hannayenki duka biyun a kafadar sa ma ana, hannayen naki su zagaye wuyan sa

kina yi kina jujjuya kan ki, ma’ana kiyi dama ki juya hagu…

hannayen ki kuma zaki dinga shafa wuyan sa da bayan sa dasu idan har kin kware da French kiss hmmm ba magana wajen Oga kullum zai so kasancewa dake..

ba wai sai za ayi sex ake yin kiss ba, a a ki sabar wa mijinki dashi don yana kunshe da sirrika da tasiri daban-daban musamman lokacin fita… har yaje ya dawo yana tunaninki.

・AKAN MIJI BA MALAM BA BOKA.KE ZAKI GYARA KANKI DAN JIN DADIN MIJINKI.・

Idan kina tare da maigida, karki zama mai zama nesa da shi, ki zauna yanda jikin ku zai rika shafar juna domin ba abinda ke kara shakuwa kamar “body contact” wato gogayyar jiki, idan

kun kasanta ki langabe masa tamkar baki da lafia koda kuwa lafiarki lau, akwai abinda bature ke kira “subconscious mind”

koda lafiyarki kalau zuciyarsa zata kasance cikin wasuwasi bazai sami natsuwaba in ba yaga kin zama daidai ba, koda kin kwana 2, ki bukace shi ya ware maki koda awa daya ne a cikin

lokutansa da niyyar kina so ya koya maki wani abu wanda baki sani ba na rayuwar aure, dalilin haka tamkar ka baiwa dan makarantane assignment, ba zai cireki a zuciyarsa ba har sai

ya sami abinda zai fada koya maki, kinga kin baiwa zuciyarsa aiki bashi da lokacin tunanin wata! kafin mai gida ya ci abinci ki, ki tabbatar kin caba kwalliya domin hakan zai bashi damar cika tumbinsa! Idan kun kebe a makwancin ku,

baiwar Allah, karki barshi yayita wahala shi kadai! Kwanciyar aure ba dan namiji kadai akayi ba, kema kina da sha’awarki, yana nasa kina naki, in ya taba nan ke taba can, idan ya

matsa nan ko cafko can, idan kika sakar masa jiki abin bazai armashi ba, amma idan aikin ya zama na mutum 2, zaki ga fa’ida! Namiji yaro ne saida rarrashi, yanayin tafiyarki karta zama kamar ta masu noman dankali, yangar da mata ke a waje ba kugu suka fiki ba, ba nonuwa suka fiki ba, jujjuyasu ki sami lada, idan kika barsu a cikin kaya ba abinda zasu kareki da su, komin kankantar abinda zai ja maigida yace

Allah maki albarka karki raina! Wacce ta mayarda miji uba ita ce “sarauniya” Mata Allah ya mana albarka! Karki yarda wata

ballagaza ta rabaki da uban yaranki!ka/ki tura ma mata qanwa ko yaruwa don qaruwar junanmu baki daya Sai kiga an auro yarinya saar kanwarki tazo ta hargitsa maki lissafi!!!ki kasance mai amfani da kalma ko laffazi mai tayar da shaawar maigida koda Kuwa ba abunda keranki ke Nan ba.

,,,,Ki bari sai kuna zaune da Oga kina dan Shafa Nan da sai ki kallesa a shagwabance kice gaskiya yau so nake na shayar dakai nono,,,cikin shagwaba fa,,kinayi kina narkewa!!

kasan dan kaifa aka halicce sa amma yara sukai maka wayau,,sai ki tuntsire da dariya kina fadin re u ready? Wani zaiyi murmushin jin dadi wani dariya zaiyi inkuma kuna so

free da maigida zaice dake shan nono sai kace wani baby? Sai kice da menene kai? Ai baby nane ko kana ganin ba haka bane

in Nuna maka? Duk cikin hikima da tankwasa harce zaki dinga wannan maganganu! Kinayi kina shafo banana a wando…in kinga

alamar yana so ki ciro boobs ki basa ,,basai lallai in zaayi ML ya kamata mu dinga faranta ran masugida ba muna kuskure shiyasa zakiga da sun auto yara kin zama sorry yaran yanzun

da ido ya tun riga ya bude sai gyarañ Allah,,,

wasu tun a waje ma suke kwace mazan zakiga Ana zo in baka nono ko zo musha.

sweet ko tomtom ke kina fadin e????wallahi irin wadan Nan kalaman na da matukar tasiri dan haka mu maida hankali mudinga cire kunya yayin da muke tare da mazajen mu,,mune

farin cikin su, nutsuwar su da kuma kwanciyar

hankalinsu,,,

,,duk sanda maigida zai fita kokarta ki fada

masa kalmar da zaki Sasa cikin zumudin dawowa gida da wuri,,

,ki bari sai kindan rumgumosa zakiyi masa bye bye sai kidan shafo kasan wandonsa kice kash! Badan fita zakayi ba da naga lafiyar nan, *

sai ki Taba sandar girma* ki Shafa naki ne

ba haufi da haka karuwai ke kwace mazajen da azal ta hausu!

Duk wadan Nan karuwancin da bama iya yi masu shike kaisu wajensu,,

wani kodan kalaman karuwanci irin wanan yaje inda zaayi masa tunda ya ajiye jjc a gida! Sai ki manne nashi kina fitar da kalma mai tayarda shaawa daga bakinki kina iya cewa amma na tanadar maka wani salo sai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *