Novels | Hausa | English and Others

Zafin kai Hausa Novels

Zafin Kai Chapter 2

This entry is part 2 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

2Samirah ta rasu ne bayan da azabar tayi masu yawa ta girmi tinani da dauriyarsu harma da duk jarumtar da suke tinanin sunada ita, Cikin tsakiyar dare guraren karfe uku na dare ta fita dan guduwa bayan ta tabbatarda a lokacin bacci mai karfi yake daukan Ababa sbd yawanci yana kaiwa karfe daya koma harda […]

Zafin kai Hausa Novels

Zafin Kai Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Zafin Kai by Mamugee

BismillahirRahmanirRaheemAllah yabamu ikon gamawa lafiya 1Gyara tsayuwarta tayi ahankali tana sauke idanuwanta daga kallon dattijuwa kuma tsohuwar matar dake a kansu tsaye tana musu fada cikin Iko da bayyanarda rashin ruwanta da abunda zai biyo bayan kuskuren da sukayi a lokacin tareda yi musu tini da ukubar dake tafe mai zafi. Ita din dake tsaye […]

Nihad Hausa Novels

Nihaad Chapter 2

This entry is part 2 of 6 in the series Nihaad by Khaleesat Hydar

~~2 Dumbin gaisuwa da fatan alkhairi xuwa ga iyayen gidan Khaleesat’s Palace, my die hard fans🥰😍 Su Hajjaju Chamo me gwala-gwalai duk da jarin ya karye amma take ta bobboye mana, Hajiya Aunty Zahra mai siyar da harawa, Hajiya Nafisa Mom twins, Su Hajiya Aunty Maryam, Uwar Nabeela, Mrs Jay, Hajiya Inna, Hajiya Deejah, Hajiya […]

Nihad Hausa Novels

Nihaad Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Nihaad by Khaleesat Hydar

~1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar hankali da arziki me amfani, Allah ya saka maki da gidan Aljanna, 👏🏻 my special greetings to my own Barrister KH, Allah ya jibanci lamarinka, […]

[Review] Abadan by Safiyya Huguma

Labarin Abadan da’iman labari ne akan wata matashiya mai suna Maryam wadda ta samu jarabawar rashin aure da wuri wanda sakamakon haka take fuskantar kalubale na rayuwa ta hanyar zagi, habaice habaice da kuma gori daga gurin Matan Mahaifinta har ma dashi kanshi Mahaifin nata a wasu lokuta. Maryam itace Babbar yarinya a gidan su […]

YADDA AKE RIKITA MAIGIDA YAYIN KWANCIYA

1) ki makale maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar karamin yaro… 2) Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa […]

Shopping cart close