Tsutsar nama Book 2

Tsutsarnama Part 3 Book 2

Typing๐Ÿ“ฒ

๐Ÿ›TSUTSAR NAMAโ€ฆ.!!๐Ÿ›(Itama nama ce)

๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป

๐‘ฉ๐’๐’๐’Œ ๐’•๐’˜๐’๐‘ท๐’‚๐’ˆ๐’† ๐’•๐’‰๐’“๐’†๐’†

โ€ฆโ€ฆ.Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ฦ™arshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuษ“uta daga garesu yasa na ษ—ago da sauri. Shi ษ—inne kuwa. Wato yaron mugun nan Maash. Ganin yanda ina ษ—agowa ya duฦ™ar da nasa kan ฦ™asa kamar wani munafuki ya sani cigaba da kallon nasa kawai. Doctor ne ya katseni da tambayar yaya. . .

Please log in or registerย to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *