Novels | Hausa | English and Others

Gudun Kaddara Part 2 Book 2

This entry is part 2 of 3 in the series gudun kaddara Book 2

GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 02 Wani irin zuciyar ama keyi cikin qirjinta “Maina?,maina?,me yakai maina aikata irin wannan mummunar ta’asar duk da cewa sultana halalinsa ce?” Tambayar data dinga yawo kenan a qirjinta tana sanyawa zuciyarta wani irin zafi. Zallar rashin imani da tausayi kawai ta hango tattare […]

Gudun Kaddara Part 1 Book 2

This entry is part 1 of 3 in the series gudun kaddara Book 2

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 01 COEUR BRISE(BROKEN HEART) https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ “hasbunallahu wani’imal wakil” ama ta sake furtawa a karo na barkatai cikin adadin da batasan yawansa ba na faduwar da gabanta yakeyi. Tun lokacin da motarta ta saitu saman hanya zuciyarta ta fara wani irin tsinkewa […]

Tsutsar nama Book 2

Tsutsarnama Part 3 Book 2

This entry is part 3 of 3 in the series Tsutsar nama Book 2

TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na Ζ™arshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato […]

Tsutsar nama Book 2

Tsutsarnama Part 2 Book 2

This entry is part 2 of 3 in the series Tsutsar nama Book 2

TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’π‘·π’‚π’ˆπ’† π’•π’˜π’ …….Hankalinsu ya tashi matuΖ™a da ganin yanayin Samraah a asibiti. Yayinda Dr Su’adah ta sake ruΙ—ar da su da bayanin haΙ—arin da Samraah ke ciki. Tare da tabbatar musu idan ba’a sadata da Ζ™wararren likitansu dake birnin tarayya Abuja da zama ba za’a iya […]

Tsutsar nama Book 2

Tsutsarnama Part 1 Book 2

This entry is part 1 of 3 in the series Tsutsar nama Book 2

TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH […]

kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina part 3 book 2

This entry is part 5 of 3 in the series kwankwason jimina book 2

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :003 __ “Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami’ar nan.” “Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah” “Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names” ya fada Yana murmushi dik kuwa da a […]

kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina Part 2

This entry is part 4 of 3 in the series kwankwason jimina book 2

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :002 __ “Layla Auwal Hamidniyya… Nawraah Junaid hamidniyya?” Suka jiyo wata siririyar muryar a bayan su tana kiran sunayen su. Da sauri suka juya. Wata matashiyar budurwa ce haka ba zata dara shekarun su ba. Sanye cikin riga da skirt ta nannade […]

kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina Part 1

This entry is part 3 of 3 in the series kwankwason jimina book 2

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :001 _ __ welcome to Al-Haramein university Naduka shine kalmomin da wani babban majigi kusurwa kusurwa yake rubutawa yana kuma haska kowanne sashe na cikin makarantar. Daga can gefen inda suke gangarawa suna tafiya…. Wani babban majigi ne na daban dake rubuce […]