Abari ya huce by Sumayyah Takori
DANDANO DAGA ABARI YA HUCE
MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!!© Sumayyah TakoriLitinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma'aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babu hanya, domin kuwa tashi sukayi suka tarar kankara ta rufe kofar gidan ruf, da tagogi bakidaya.
Dina ma ta fito cikin nata shirin cikin kayanta. . .