Ingarman Namiji Hausa Novels

Ingarman Namiji Complete

Page 1 & 2

__ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak'i.

Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak'ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k'ak'k'arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsa yace Ahmad kunkiyi magana da Abba kuwa ? Yafada cikin sweet voice dinsa.. no shinake k'ok'arin Kira tin d'azu Amma baya tafiya bansan miye matsalar ba..jiyowanayi Dan. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *