Akan Socila Media Hausa Novel

Akan Social Media

Page 1 to 10.

Bismillahi Rahmani Raheem!

Masoyana Ina baku hakuri akan rashin zuwan littafin MUGU BAI DA KAMA. Wannan ya farune saboda bayanai da nake tattarawa akai. Kapin zuwanshi ina maku sallama da wannan takaitaccen littafin nawa mai suna Akan social media (yanar gizo)

K'arar sakon daya shigo a wayantane yasata yin firgigit ta miqe dga zaune da take ta d'auki wayanta, sunan da tai saving dashi na "My one" ya fitah akai. Wani d'an karamin tsaki taja saboda wasu guntayen hawayen da suka zuba mata a fuska. Kanta ta kifah akan guiwowinta ta. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *