Kwai cikin kaya Book 2

Kwai Cikin Kaya Download Book 2 Complete

Page 3

...............Shuuuu yazo ya wuce sai jikin glass ɗin wata motar bus.

Saurin kallon wanda ke riƙe da hannuna nayi, gabana yay masifar faɗuwa saboda cin karo da nai da fuskar da ban taɓa tunanin gani a wajenba ko tsammani, ya sake fisgar min hannu muka duƙe bayan wata mota saboda tahowar wasu harsasan huɗu kanmu.

Cikin matuƙar fusata ya girgizamin hannu yana faɗin, “K shashasha ki dawo hankalinki!!”.

Yanda yay maganar da wata firgitacciyar muryace ta dawo dani duniyar mutane, amma hatta da kunnuwana da sun doɗe baki ɗaya ko. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *