Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Complete Book 1 and 2

Mamuhgee_

ZafafaBiyar

BlackMoneyLove

Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🤍💋

1BismillahirRahmanirRaheem.

Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne,Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa,Rayuwa da kaddara a tare suke tafiya tamkar Yan uwa Daya sbd haka kowace rayuwa take tafe da tata kalar kaddara duk wanda ka gani yau to yabiyo ta jiya. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *