Novels | Hausa | English and Others

Cutarwa Hausa Novel

Cutarwa Part 1

This entry is part 1 of 2 in the series Cutarwa by ayshercool

CUTARWA! P1 ⚠️⚠️Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne *Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina” Gagarawa Jihar jigawa. Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai […]

Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi Na Biyu

This entry is part 2 of 3 in the series Gama Duniya by Binta Umar Abbale

°°°GAMA DUNIYABINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYUCikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe […]

Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi Na Daya

This entry is part 1 of 3 in the series Gama Duniya by Binta Umar Abbale

°°°GAMA DUNIYA!BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan […]

Amatulmalik Chapter 5

Amatulmaleek Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Amatulmalik na Mamuhgee

AMATULMALEEK Mamuhgee #ZafafaBiyar 1 BismillahirRahmannir Raheem Shiru tayi tana sauraron yanda muryar kawunta ke tashi sbd yanda yake daga sautinsa cikin fushi da bacin rai, Fushi da bacin rai ne sosai tareda gajiyawa bayyane a fuskarsa datake a hade Babu sauki ko rahama ko kadan, Duk wannan fushi da bacin ran tareda daga sautin mahaifiyarta […]

Samarin Bana Chapter 6

Samrin Bana Chapter 5

This entry is part 5 of 6 in the series Samarin Bana na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele

05 [3:01PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Suna tafiyar cikin nutsuwa RAMADAN ya kalli SAILUBAH ka’dan Yace Auntyna ki dinga gyara abu pls kidena  6atawa Tayaya xa’ayi Ki gaya mata tashare mijinta. SAILUBAH Tayi mai banxa Shi kuma yanace sai tayi magana ya qara kallanta Haba mana dan Allah Auntyna ki dinga gyara ki dena 6atawa […]

Shopping cart close