Gaba Kuraa Hausa Novels

Gaba Kuraa Part 5

THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA

GABA KURAA

NA SADNAF

Page 5

Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba.

Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba.

So take Jafar ya tsani kudirat ya koreta da cikin jikinta yadda ko sunan kudirat din ba zai so ma yaji ba.

Duk abubuwan Da mallaminta ya bukata sai da kai masa haka ya hadota da Abubuwan da zata bine da Wanda zata sawa Jafar a cikin. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *