Hariji Hausa Novels

Hariji Complete Book 2

Anyanka ta tashi🏃‍♀️

Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa.Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt!Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da hancin ta ke huro mata ƙamshin,xuwa wannan lokacin ta cire kayan jikinta,ta bar ƙaramar wando mai jikin roba² iya rabin cinya ,ya matseta katamau. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *