Kurkun Kaddara Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Chapter 4

قصة حزينة جدا عن السجناء🥺💔

*E7*

Su na Cikin Maganar nan, Su ka ji yo wani irin gurnani, A ruɗe su ka ɗago suna kallon su,

Wannan dattijon ne Ya rikiɗa nan take ya zama wata halitta mai matuƙar tsoratarwa, Ya shiga girgiza jikin shi Yana wani irin gurnani,

Tashin hankalin da ba'a sama shi date, Wani irin tsoro ne ya bayyana a kan fuskokin su, Tuni zufa ta wanke su sharkaf, Don tunda Allah ya halicce su basu ta6a ganin mutun ya rikiɗa ya koma dabba ba, duk da suna Jin labarin Matsafan dake rikiɗa suna canza halittar. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *