(Download) NiDa Ya Ahmad – Complete by AsmaLuv

ABUJA

A hankali manya manya motoci ke tafiya saman titi jiniya ce ta kardaye saman layin da xai sadaki da gwarinfa acikin garin abuja daga ganin motocin xaka gane ba karamin mutum ne aka rako xuwa gidan sa,a daidai wani estate suka fara shiga daya bayan daya,a gate na farko mota 4 daga ciki suka tsaya daya motar wadda tafi tafiya da mine dina wato benz e-class, suka xarce cikin second gate a parking lot suka parker mota nan daya soja ya fito ya bude kofar baya ,tsawon 10 mint ya dauka kamin yafito da kafarsa dake sanye da takalmin su na soja kamin yafito da jikin sa idanun na kamar wa’inda ke lumshe saboda tsabar tsawon eyelashes dinsa,nan take soja ya sara masa yana kokarin amsar briefcase dinda ke hannun sa,a hankali ya daga hannun sa mai dauke da xara xaran yatsuntsa ,just live yafada idan har ba kusa kake ba baxa ka dauka shi yayi mgnr ba ,duk da koda yajiyo har ya Ahmad yabar wurin saida yasara masa direct linter da xata sadashi da part dinsa ya sauka ,yayi mamakin jin door din kulle don bai san lubna na xuwa nan ba ,bell yadda na yana jan guntun tsaki wanda yasa dimple dinsa fitowa, dan juyawa yayi yana jiran a bude kofar,A hankali ta bude kofar tana kallon bayan sa nan take jikin ta yafara rawa,ganin tana iyayin laifi yasa ta cewa s….i..r muryar ta na cracking,A hankali ya juyo kallon daya yayi mata ya dauke kansa ,sanye take cikin riga mai dogon hannu da guntun siket precious kenan,daurewa tayi tace welcome sir…..bai tsaya amsa mata ba yace give me d way da sauri ta jaye takarba briefcase dake hannu sa don yana daya daga cikin aikin ta,sanyo kafar sa yayi cikin parlour nan take yaji wani sanyi ya ratsa sa wanda yasa shi lumshe idon sa na dan second kamin ya bude ya sauke su cikin parlour dake jere tsaf komi light green and orange,direct wurin fridge yanufa ya bude ya dauko bottle water guda ya bulbula cikin cup ya axa saman pink lip dinsa bai dauke ba har saida ya shanye tas ya ajiye cup din,ya saka hannu sa saman kansa yana wargaje suman dake kwance lufluf saman kansa ya furxar da iska mai xafi cikin bakin sa,a daidai lkc precious tafito a hankali cikin tsoro tace can i help?dan kallon har kin isa yayi mata kamin yace get loss da sauri xatabar wurin yace,where is lubna?….she is in her bedroom she told me dat nobody should wake her up until she wake by her self dat is….shut up ya daka mata tsawa tana ganin haka tabar wurin dasauri itafa mugun tsoron sa takeyi,cije lips dinsa na kasa yayi yana jin son girma irin na lubna ,da har xata bada doka hadda shi kuma tasan yau xan dawo har ta samu wurin bacci ,guntun tsaki yaja yabar wurin saman sofa ya zauna ya cire takalmin da kayan jikin sa yafada toilet ya sakar ma kansa shower ya dauke kusan 30mint yana wanka kamin yafito daure da towel da daya a hannu sa yana share kansa xuwa wuyan sa jikinsa ya feshe da turare ,bai sa kaya ba daure da towel yafito daga dakin xuwa part din da nabla ke ciki wow nafada ganin tsaruwar parlour kumi na dakin ash and black ne kamshi mai dadi yake tashi,direct cikin bed room ya kusa ,tana kwance ta lpy qlw numfashi take saukewa a hankali sanye da yar guntuwar riga koh hannu bata da wanda har kana iya hango brest dinta,da dan guntun wando,Nan take blue eye dinsa suka koma oly eye har saida yacije lips dinsa na kasa(general an kwaso jaraba)cikin sarsarfa ya karaso ya hau saman bed baiyi wani jinkiri ba ya jawo ta jikin sa dayake lubna wurin bacci xa’a sako ta first yasa har yacire mata kaya batasan abunda ke faruwa ba,arba yayi da madaidai ta boobs dinta wanda baxa a kirasu da manya ba baxa a kira su da kanana ba baxa kuma kira su da manya ba,pink lip dinsa ya axa saman nipple yana xaga yawa a hankali kamar mai sosa mata wurin kamin yasa nipple cikin bakin sa yana sucking a hankali dayan koh yasa hannu yana murxawa a hankali cikin bacci ta taji bakon yanayi yana xiyarta ta ,nan ta gyara kwanciya ta kara ban karo masa gaba cos itafa ta dauka she is dreaming ,ganin fa abun yanafin karfin ta yasa ta bude idon ta ganin mutum kwance yasata bude baki a xatayi mgn yayi sauri mirgi nuta yahada bakin su wurin daya,dole ta sadak don tasan komai ma sai yafuru yau ba ita ba iya xama, yau dauki time mai tsayi yana abu daya tun lubna najin dadi abun har ya dawo tafara kuka tarasa gane kan wani miji Allah ya hada ta dashi wanda baya gajiya da abu daya,sai yaji satisfied kamin ya koma gefe yana maida numfashi,kuku tafashe dashi harda buga kafa cos tasan inda ba haka tayi ba shike nan yasha ta banxa kuma sai taci uban precious da taki xuwa tafada mata dawo ogan nata,Lumshe blue eye dinsa wanda suka dawo daidai becos he is satisfied yana jin kuka na masa yawo acikin brian a hankali ya daura ta saman kirjinsa yace pls stop dis crying tell me me kike so nayi miki kibar wannan kukan,ba kunya ba tsoron Allah hada wani murmushi tashafa gashin dake kwance saman kirjin sa tace uhm check naka bani my soja ,he now dis will happen yasan wannan xai faru ba lkc da xai karbe hakkin sa wannan yasan dole ne sai yabiya ohk yafada a tausase ,atare sukayi wanka suka shirya suka sauko down,direct dining table suka wuce ita tayi saving dinsa da kanta kadan kawai yaci yamike yace xan kwanta bana son distraction yana gama fadin haka yabar wurin,Tabe baki tayi don tasan halin kayan ta, wurin landline ta wuce kira daya tayi aka dauka,a hankali tace meet me in my parlour,ok ma’a ta kashe kiran,parlour ta koma ta xauna tafara sana’ar ta tabiyu[bacci shine nafarko yanxu ga kallo mun samu] a hankali cikin fargaba ta shigo dakin taxu kunna a hankali tace ma’a am here!she spend almost 2min before tace,what come up to u dat make u to refuse to come an wake me up and u no dat my man is back,but ma’a ur d 1 dat said i shouldn’t wake u up,because u mad craxy monkey did i said with him?but ma’a if am right a here! u said dat everybody den even oga is……bata ida mgn da takeyi ba taji lafiyayyen mari saman face wanda har saida yasa ta kusa faduwa,cike da hasala am ur mate ba am talking ur taking ba,ta nuna kanta tace between me an u who is d boss,hannu ta na rawa tace ur d boss ma’a bata tsaya nan ba tace pls ma’a am sorry i wont do it again for d sake of Allah forgive me ,koma tayi ta xauna tana huci tace as from today even teema talk to u and u talk to her any how uhm tajin jina kai its me and u clear tafada hadda wani rike kunne,yes ma’a oya get loss da sauri tabar parlour don ta tsora ta da lubna duk da tasan xata iya aikata fiye da haka,,,,,,,,

(novels.com.ng) Nida Ya Ahmad Complete by Asmaluv (1502 downloads )

3 Comments

  1. Masha Allah Allah yakara basira

  2. Masham Allah Allah yakara basira ya taimaka yabada sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *