Muwaddat

Muwaddat Complete – Aysha A Bagudo

??????

MUWADDAT

????

??????

             ~NA~

 *AYSHA  A BAGUDO*

Page 1

     ~DEDICATED TO~  

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_

     _(UMMIN KADUNA )_

_karamacinki da alkharinki tattare da mutuncinki gareni, ba zai misaltu ba, aunty ummi nah , ina sonki irin soyayyar da ‘yan’uwantaka kad’ai  ke haifar da hakan , ina rokon Allah ya barmu taren tare har karshen rayuwarmu, Allah ya k’ara damkon kauna da zumunci atsakaninmu, love you so much my special aunty ,kaf media babu aunty tamkar ki ,shi yasa zan sadaukar da gabadaya novel dina gareki domin kin cancaci fiyye da hk a zuciyar bagudo_

alhamdullahi am back again.

warning!!!

for the first time  !!!! i will like to say,” don’t read this novel  if you know you are not married… ❌❌❌coz this book contains only for mature people ,if you  read it is for your own risk …..

bismillahirrahmanirrahim

….Ayshatul muwaddat kwance take akan lafiyayyen gadonta kiran italy, amman ba bacci take yi ba, kurun dai ta kwanta ne tana tunanin Muhammad auwal ne bisa tsarin zuciyarta.

 cigaba tayi da tunane tunanen zucin data Saba, Wanda ya rigada ya zame mata  jikinta  ,a duk sanda ta ke’be kanta to fa Bata da wani aiki sai na tunaninsa, yayinda zuciyarta zata yita kissama mata yadda sufofinsa jikinsa  suke  had’e da yanayin tsarin rayuwarsa ,komai nashi Yana matukar  burgeta most especial sautin muryarsa  Mai shiga jiki da tsayawa arai  ,da tsarin halittarsa ,  naunayen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske  had’i  da  lalibo wayarta dake ajiye a saman bedside tashiga neman layinsa .

Kira daya biyu ya d’auka cikin sanyayyiyar muryarsa “hello Aysha nah .. ….

  Tana jin sautin     sanyayyiyar muryarsa mai shiga jiki ta lumshe idanunta,  tana fesar da numfashi saboda wani Abu da taji ya tsarga mata tun daga cikin kwakwaluwar kanta har zuwa kasanta ya dinga yawo a koina a sansar jikinta.

Shiru sukayi gabadaya  batare da kowanensu yayi yunkurin furta wani Abu ga d’an’uwansa ba ,illa numfashi da ajiyar zuciyar da suka dinga saukewa a tare Yana ratsa kowani Shashi na gangar jikinsu .

Jin tayi shiru taki magana yasa yayi karfin halin fixgo magana yace “Aysha  nah kin kirani sannan Kuma kin yi shiru , gashi zuciyata na sanar min da cewar akwai abinda  bakinki yake son fad’i shiyasa Kika kirani ,me ke damunki ?”ki sanar min da damuwarki kinji  ….

Tayi shiru tsabar miskilanci dake cinta ,duk da dai maganar take son yi Amman harshenta yaki sarrafuwa Gurin lankwasa shi ,har sai daya sake yin magana “ki sanar min da damuwarki Aysha nah  , domin sanin haka shi zai sa na samu  natsuwar zuciya, akasin haka  Kuma kin san tashi hankali ne gareni  , Dan haka kiyi hakuri ki sanar min kinji ta hannun damana.

Jin yadda ya wani marairaice mata yasa ta   bud’e bakinta da kyar  tace  “babu komai fa kawai dai na Kira ne mu gaisa  ” kinyi kewata ko ?

“kewarka Kamar ya kenan ?

“Kamar dai yadda Kika Saba ya bata amsa yana buso mata numfashinsa “ta numfasa kana tace “a’a ni ban yi  wani  kewarka ba .

Yayi laulausar  murmushinsa dake k’arawa halitar fuskarsa kyau yace “ban yarda ba akwai dai abinda zuciyarki take ‘boyewa .

tayi shiru taki  yin magana, ya lumshe tsumammun  idanunsa yana tunaninta ,ya santa yasan halinta ba tun yau ba, saboda kusanci dake tsakaninsu, iya shakuwa sun shaku daita fiyye da tunanin Mai karatu ,Amman duk da wannan shakuwar tasu, hakan ba yasa ta sake dashi a waya, har gara ma idan suna chatting ne ta kan saki jikinta dashi  sosai tayita Masa Hira , wani lokacin har mamakin hakan yake, bud’e idanunsa yayi ahankali ya cigaba da magana na tsawon  second biyu  sannan  yace “tunda kin yi magana mu had’u a what’s app  ….ya katse kiran .

 batare da ‘bata lokaci ba,kai tsaye  ta kunna datanta sannan ta shiga contact dinsa inda

cikin  sanyayiyar muryarta tasoma  masa voice …

 “auwal  kanina ya kake? “ya karatu hope komai na tafiya daidai ?

ba kamar yadda ni na tsinci kaina ba, gabad’aya bana jin dadin rayuwata   saboda rashinka kusa dani,  ta tura masa sakon  ta koma ta jingina da abun gadon tana Mai  runtse idanunwata kad’an, zuciyarta na wani irin harbawa da sauri sauri .

can kmr minti biyu sai ga sakonshi yashigo ,da sauri ta zabura  ta gyara  zuwa kwanciya, sannan ta kunna vioce din daya turo mata , tare da manne earpiece a kunneta saboda tsaro ,ahankali ta soma sauraron sakon daya turo mata.

jin zazzakar muryarsa yasa take ta sake shiga cikin wani yanayi na daban .

“Muwaddat kenan daman nasan akwai abinda ke cin ranki ,nima wallahi bakiji yadda nake jin kaina adalilin nisan danayi dake ba, ji nake tmkr bani tare da wani kuzari a bangaren rayuwata   , dan Allah ki fad’a min yadda kike ji akaina ina son sani ..?

tayi shiru taki cewa komai illa zuciyarta da gangar jikinta da suka sake shiga cikin  shaukinsa …..

“kinyi shiru hope kina cikin koshin lfy dan banason jin yanayinki irin haka plz talk to me my muwaddat?

amadadin tayi masa voice kmr yadda suka saba sai tayi masa typing “uhmmmmm, share kawai  kanina  nagode sosai da kulawarka sannan babu abinda ke damuna   .. ..

“nidai a’a ban yarda ba , sai kin fad’a min ko nayi miki kuka ya turo mata sako tare da alamar yar bbyn nan mai zanen kuka.. ??

hotonsa dake kan dp dinsa tabi da wani irin shu’umin kallon sha’awa ,a sukwane ta tsurawa k’aramin bakinsa ido, tana kallo tmkr ta kai bakinta ta tsotsa haka ta dinga ji, ta d’auki tsawon minti goma kafin daga bisani tayi zooming din hoton  ta tsurawa hoton kyawawan idanunta tsawon minti biyar tana kallonsa sannan ta koma contact dinsa “me yasa baka son  kallon camera a duk sanda xaka yi hoto?

“saboda tsoro ne kawai ,kana yayi

murmushi kmr yana gabanta “kina son na kalli camera saboda ki kalli k’aramin bakina ko?

ta tura masa alamar gwalo ganin har ya harbo jirginta   .”muwaddat ya kira sunanta muryasa cike da matsanancin shaukinta da rauni mai raunata zuciyar duk Wanda ya saurara , “na’am M.A”

 dan Allah alfama nake nema agurinki “

“na me kenan M.A ..?

sai daya kashe muryarsa sosai sannan can kasa kasa yace “akwai wani project dana keyi anan London  Wanda   yake bukatar taimakonki , shi wannan project din  Yana bukatar siffar jikin matashiyar mace, to gabadaya narasa yadda zanyi da rayuwayata, saboda ban San inda zan samo macen da zata yi min wannan taimakon ba .

Cikin zakuwa tasoma rubutu” menene shi M.A ?

 “Idan na fad’a Miki Zaki min shi, bazaki zuba min kasa a ido ba ?

“Ka fad’a min kawai ni Kuma nayi alkawarin matukar ina dashi zan baka shi “I you sure mu  muwaddat zakiyi ?

“zanyi  mana , karka ji komai kai dai fad’a min  abun?

 sannan  me yasa ma kake dauting Akan bazan yi ba ? “M.A  kafi karfin komai agurina ,babu abinda bazan iya maka ba ,bare wannan daya SHAFI bangaren karatunka

ka fa’da min kawai .”

Yana gama karanta sakonta take jikinsa yasoma sanyi yana  macewa ahankali tun bai kai ga furta mata ba, yayinda gabadaya ilahirin tsigar jikinsa suka Mike tsaye  , ahankali  ya soma typing  “nonuwanki kawai nake son na kalla ahalin yanzu, plz karkice min a’a kinji  muwaddat “

 ya tura mata ,Yana tura mata ya goge ya sake rubutawa ya goge yayi haka yafi sau biyar, sannan daga karshe  yayi kundin Bala ya tura mata ya koma ya jingina bayansa da pillow Yana jiran amsarta .. ..

Lokacin da sakon yashigo ta tsurawa kalmar nonuwanki kawai nake son na kalla a halin yanzu   shanyayyun idanunta tana kallo tana maimata karantawa  ,ta karanta sakon  yafi sau goma ,Kamar wani  karatu ,kafin kace me tuni kalmar    tasamu kyawawan mazauni acikin kwalkwaluwarta ,gabadaya tarasa yadda zata yi gashi ta rigada tayi Masa alkawari  bugu da k’ari abun ya shafi bangaren karatunsa bazata so yasamu matsala ba .

“sha kuruminka d’an kanina ta fad’i hkn tana mai zaro nonuwata duka daga cikin doguwar rigar dake sanye ajikinta.

 duka  tantsatantsar nonuwanta suka bayyana sai sheki suke da daukar ido , ta d’aukesu ta tura masa cikin second biyu sakon vioce dinsa yashigo .

wani irin ihu ya saki “ayshatul muwaddat  na rantse da Allah ga nono ,wayyo Allah nah, wallahi kmr nasa bakina akansu na tsotsa, ga nipples din nan ya Mike tsaye , amman dai   kina cikin tsananin sha’awata  ne ko?

“wayyo Allah muwaddat dina wallahi irin nonon Nan nake nema a tsaye ,cak tamkar an dasa shi ,dan allah ki barni na sha nonon nan ,randa na dawo, karki hanani sha kibarni naji tumin jikinki ko bazaki Bari naji dumin  gidan dadinki ba, amman dai kibari naji dumin jikinki, ki barni nayi duk yadda zanyi dake dan Allah , idan na samu nono nan, na dinga tsotsa sai kin sha mamaki nah”

“dan Allah kiyi min alkawarinsu duk randa na dawo, ki barni naji d’umin jikinki ‘ Nayi missing din  d’umin jikinki ..

“typing tasoma yi Masa  “wallahi bana tare da wata sha’awa komai  ni dai haka   kan nipples  dina suke, ai ko ma ba zaka  gansu a zahirance ba, balle ka tsotsa ,yanxu na tura maka ne kawai saboda project Dinka if not I will .

ya narkar da fuskarsa kamar zaiyi  kuka Dan Sam bai  ji  dadin maganarta ba, sannan muryarsa a kasalance ya rubuta “Muwaddat wallahi gabadaya nonon nan ya tayar min da hankali ,yanzu  ya zanyi  na samesu azahirance  ahalin yanzu? Tace “babu yadda za’ayi  ka samesu sai dai kayi aure, idan kaci sa’a matar da ka aura  na da irinsa fine ,idan kuma Bata dashi sai ka d’auki hakuri ka rungumi sorry…

 sauke naunauyen ajiyar zuciya yayi da karfi  Yana cinza lip’s dinsa, sannan yace “muwaddat baki da tausayi wallahi, idan ki kace ba zaki bani nonon nan na sha ba akwai matsala, kai dole ma, na sha wlh ko bakya so sai na sha, sai dai idan bamu had’u ba ….

k’arar da k’aramar wayarta ta d’auka ne yasa tayi saurin tura masa sakon ina zuwa, sannan ta  mirgina ta d’an mika hannunta ta d’auki wayarta  , babanta ne yake son ganinta  sai alokacin ta tuna bataje ba  ,gashi Kuma tunda garin Allah ya waye ba taje ta gaida  baban nata ba ,ta mike da sauri ta nufi matattakalar bene da zai sadata da falon babanta .

matashiyar yarinya ce muwaddat son kowa kin Wanda ya rasa , kyakkyawa ce  ajin farko wanda za’a iya sakata a cikin sahun farko na jerin kyawawa Matan duniya , duk da ba fara bace sol  , amman muna iya kiranta da wankan tarwad’a, chocolate colour bambamcinta da farar mace kad’an ne ,doguwa ce mara kiba, ba kuma siririya ce ainun ba, tana da murjajjen jiki irin na ya’yan hutu kalar fatarta lu’kwi luk’wi masu zuba sheki, dara daran idanunwanta da dogon hancinta sun taimaka wajen fito da kyan fuskarta, tana da d’an k’aramin zagayayyen baki mai kyan fasali, kmr irin na Muhammad auwal ,game da fararen hakora kuwa  ba’a magana ,kallo daya zaka yiwa muwaddat ka fahimci gata  ya wadata tattare da shagwaba ajikinta  , duk da fuskarta batayi Kama da shagwababbiya  ba, Amman in kaga yadda take sakewa tana zuba shagwaba  a gaban iyayenta  sai kayi mamaki ….

Yadda fasali da kyawun surarta take haka Muhammad Auwal yake kusan komai nasu iri daya bambancinta dashi ,shi fari ne sol ita kuma chocolate colour..

??????

      MUWADDAT

      ????

??????

             ~NA~

 *AYSHA  A BAGUDO*

     ~DEDICATED TO~  

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_

     _(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

alhamdullahi am back again.

warning!!!

for the first time  !!!! i will like to say,” don’t read this novel  if you know you are not married… ❌❌❌coz this book contains only for mature people, if you read it ,is for your own risk.

WATTPAD @HAUESH

BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM

page 2

..tana hawa benen mahaifinta, ta d’an zuge kofar glass din parlour’n tashiga bakinta d’auke da sallama, sai alokacin gaanta ya fad’i sakamakon  tunawa datayi da kanta babu d’ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had’a ta tufke da ribbon suka bayyana .

har ta shiga parlour’n tana  fargaban fad’an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali,

jikinta a sanyaye ta k’arasa gaban dad ta d’an durkusa ta gayar dashi kana tace” dady gani .

alhaji muhamud mai agogo ne zaune cikin tangameman parlour’n shakatawarsa, wani d’an k’aramin table ne agabansa, cike da kayayyakin motsa baki iri iri..

alhaji Muhamud ya d’an d’ago ya dubi yarsa muwaddat cike da fara’a da sakin fuska, sannan yace “muwaddat me kike yi acikin gidan nan tun safe baki lekoni ba .

tsadadden murmushinta tayi sannan tace dady babu abinda nake kawai a kwance nake, ina d’an hutawa, jira nake sai ka sauko sai na  gaisheka.

” ok babu damuwa ince duk kanen naki sun  tafi makaranta ne?

“eh sun tafi har ma direba ya dawo “to mai maman taku takeyi da  bata zo ta kwashe wad’an kayan abinci ba?

“dady wanka tashiga, amman nasan zuwa yanzu ta fito”

yace” yanzu hk baki ci abinci ba ,kika je kika kwanta  ,maza ga abinci nan ki zauna kici “dady bana jin yunwa ,ni bama  yanzu zanci abinci ba .

“anya muwaddat kina kyautawa rayuwarki tunda kika xo gidan nan kullun sai ayi miki fad’a akan cin abinci amman bakya ji, wai ke yar gayu ko ?

tayi murmushi kawai, shi kuma yaciga da mgn “ina kika ta’ba ganin ana gayu ciki babu komai.

ta sake yin murmushi sannan ta mika hannunta ta d’auki apple guda d’aya ta kai bakinta ta gutsura tana niyyar tashi yace “ba tafiya zakiyi ba, ki zauna ina son muyi magana dake”

ta mike cikin natsuwa ta koma kan d’aya daga cikin kujerun na alfarma dake zagaye da parloun ta zauna tana jiran abinda zai gaya mata.

 ya dubeta  kana yace “muwaddat me yasa baki son d’aura d’ankwali?

” wato kin fi son kullun sai na miki fad’a akanshi ko?

“tace dady kayi hakuri wallahi mantawa nayi kuma kaina tsantsi garesa idan na d’aura d’ankwali baya zama sai yayita zamewa yace “zaki san gashinki mai tsantsi ne duk ranar dana saka aka aske miki kan na gata gayu..

muwaddat ta d’an langwa’be kai a kujerar tana dry yake, tasan fad’a kawai yake bazai iya aikata hakan ba..

“au gani kike da wasa nake yi, shi yasa har kike dry ko?

cikin shagwaba tace “to dady to ita umminah tana ina da har zata bari a aske min gashi?

“ai tunda bakijin magana daga ke har ummin taki na daina saurara muku tunda bata iya kwa’barki komai kike so sai ta biye miki, nan gaba in kuka yi wasa agaban ummin taki zan sa bulala in zaneki in ga yadda zatayi “a’a d’an Allah dady kayi hakuri na tuba bazan sake ba , in dai kan d’ankwali ne daga yau zan dinga d’aurawa “

sukayi ‘yar dariya gabad’aya sannan yace “wai kuwa kinsan ma abinda nake shirin yi miki magana akai ?

ta girgiza masa kai “bansani ba daddy “yace to karatu nake son na samar miki a jamiar United Kingdom …

muwaddat tayi saurin dafe daidai saitin zuciyarta dataji yayi wani irin mahaukacin bugu da karfin gaske,  saboda tsanar karatun da tayi ,a tsarinta sam tafi bukatar yin aure akan wani karatu, ta girma da muradin son yi aure da wuri saboda yanayin halittarta ,sai dai tsawon lokacin nan bata samu wanda yadace daita ba kmr kaninta auwal wanda take ganin da wuya ta mallakesa arayuwarta, tunda ta kammala karatunta na diploma ,ta cire rai da wani karatu, nest budget dinta shine aure,ita aure take so ba karatu ba. sai dai ahankali zantuttuka mahaifinta ke shiga cikin kunneta kafin daga baya  tace “wani irin karatu kuma dady ?

“nifa  banida muradin tsanata karatu mai zurfi”

 “kin ci gidanku dole kiyi  karatu mai zurfi domin shine burin mu iyayenki, na asali da iyayen goyonki ,guda nawa kike yanzu da zakice  baki da muradin karatu idan bakiyi karatu a halin yanzu ba uwar me zakiyi?

aranta tace “aure mana daddy ……

” yanzu ne daidai ki natsu ki tsaya kiyi karatu amatsayinki na yarinya yar shekara ashirin da haihuwa “daddy ni dai banason karatun nan yanxu kabarni kawai iya dilomar ma dana ta isheni .. “

“haba muwaddat ni fa nafi son kiyi karatu  mai zurfi Allah yasani, “to da kika nace baki son karatu,aure kike so ko me ?

muwaddat ta d’an noke kai ala’mun jin kunyar mgnrsa tana dry “kinga nifa Allah yayoni da mugun son karatun boko bansani ba kodan nasan dadin karatun ne? “ki taimaki rayuwata dataki ki cigaba da karatu, kafin muwaddat tace wani abu hjy hajara tashigo parlour’n  wanda tun kafin ta k’arasa shigowa pa……

Muwaddat by Aysha A Bagudo (15178 downloads )

muwaddat hausa novel complete, muwaddat hausa novel, muwaddat complete,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *