Sooraj Complete by Fatima Abou

Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amma shitasa Ƙaddaran takasance me girma ne agareshi.

Download “Sooraj Complete”

SOORAJ-Complete-Novels.com_.ng_.txt – Downloaded 2250 times – 846.88 KB

2 Comments

  1. I like

  2. Allah ya kara daukaka da basira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *