Join our WhatsApp Group here
Typing๐ฒ
๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐(Itama nama ce)
๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป
๐ท๐๐๐ ๐ป๐๐๐๐๐
โฆโฆ.Da faษa ya faramin tare da turkeni kan saina faษa masa dalilina na jifan Mansoor ษin da waษan nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taษa ba bamma san na saki layi ba na zayyane masa komai. Tashin hankali na gani sosai a tattare da shi. Ya sake balbaleni da faษa cikin ruษani. โAmma Samraah baki da. . .