Novels | Hausa | English and Others

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 2

This entry is part 2 of 3 in the series Ameenatou na Mamuhgee

AMEENATOUMamuhgee ZafafaBiyar blackMoneyLove 2Kaman yanda suka Saba duk zasu shiga Rami a tare suke shiga basa yadda su shiga ba tareda Dan haka Basu taba shigar ba tareda junansu su biyar din ba. Gyara tsayuwa mamman yayi Yana Dan gyarawa daurin jakar kayansa a qugunsa Yana kallan omer da kusan shine koyaushe me zama karshen […]

Ameenatou Hausa Novel Part 2

Ameenatou Part 1

This entry is part 1 of 3 in the series Ameenatou na Mamuhgee

AMEENATOUMamuhgee ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)๐Ÿค๐Ÿ’‹ 1BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ษ—aukar rai, Hakama ฦ˜asar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne,Itadai ฦ™addara yashi ce ko an dunฦ™ulata bata dunฦ™uluwa,Rayuwa da kaddara […]

Kwankwasan Jimina part 2

Kwankwason Jimina Part 2

This entry is part 2 of 2 in the series KWANKWASON JIMINA!!

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)๐Ÿฆฉ๐Ÿฆฏ๐Ÿฆพ NA NANA HAFSATUMX ZAFAFA BIYAR 2024 Free page :02 Join our WhatsApp group here __   “Ba kiji ciwo ba ai ko?โ€ฆ Ki dai na tsalle tsalle Amna..” Ta karasa fada tana mai tambayar ta da hannu alamar menene? Amna ta bude dan karamin bakin ta tana furta sunan yafendo a […]

Kwankwasan Jimina part 2

Kwankwason Jimina Part1

This entry is part 1 of 2 in the series KWANKWASON JIMINA!!

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)๐Ÿฆฉ๐Ÿฆฏ๐Ÿฆพ NA NANA HAFSATUMX ZAFAFA BIYAR 2024 Free page :01 wannan LITTAFI mai suna a sama kirkirarre ne, wasu sunayen, garuruwa, abinci, al’adu da sauran su duk kirkira ce. Idan hakan yayi dai dai da rayuwar wani ko wataโ€ฆ Toh akasi aka samu๐Ÿ‘Œ ุจูุณู’ู…ู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู…ู Join our WhatsApp group here […]

Gudun Kaddara Part 2

Gudun Kaddara Part 2

This entry is part 2 of 2 in the series GUDUN ฦ˜ADDARA

GUDUN KADDARA HUGUMA PAGE 02 Wani irin kuka da gigitacciyar qara sultana din ta saki tana riqe bibi data qaraso gurin. Tallafe sultana din tayi tana fadin “Ashsha,ashsha,haba maina,me ya hadaku da zafi har haka?kai da nace maka baka ta lafiya?” Ta qarashe maganar idanunta saman fuskar sulatana da tayi jazur. Har cikin tsakiyar ranta […]

Gudun Kaddara Part 2

Gudun Kaddara Part 1

This entry is part 1 of 2 in the series GUDUN ฦ˜ADDARA

Bismillahir rahmanir rahim ๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ GUDUN ฦ˜ADDARA๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure […]

Zafafa Biyar Tsutsar nama Part 3

Tsutsar Nama Part 2

This entry is part 2 of 3 in the series Tsutsar Nama

Typing๐Ÿ“ฒ ๐Ÿ›TSUTSAR NAMAโ€ฆ.!!๐Ÿ›(Itama nama ce) ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ท๐’‚๐’ˆ๐’† ๐’•๐’˜๐’ โ€ฆโ€ฆ.Mal Saminu yazo da daddaษ—an labari garemu cewar na samu scholarship na cigaba da karatuna. Misalta muku yanda na shiga ษ—unbin farin ciki a wannan ranar ni da ฦดan uwana guda biyu ษ“ata lokaci ne. Yayinda Abba da Mom da su Baby suka nuna baฦ™in […]

Zafafa Biyar Tsutsar nama Part 3

Tsutsar Nama Part 1

This entry is part 1 of 3 in the series Tsutsar Nama

Typing๐Ÿ“ฒ ๐Ÿ›TSUTSAR NAMAโ€ฆ.!!๐Ÿ›(Itama nama ce) ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป Click to join our WhatsApp Group here ๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ ๐‘œ๐‘›๐‘’Free page ุจูุณู’ู…ู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽูฐู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู…Da sลฉnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ฦ™ai. โ€ฆโ€ฆโ€ฆHumm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ษ—ina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. […]

Shopping cart close