Novels | Hausa | English and Others

TSUTSAR NAMA BOOK complete Book

TSUTSAR NAMA BOOK complete Book ๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ ๐‘œ๐‘›๐‘’_Free page ุจูุณู’ู…ู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽูฐู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู…Da sลฉnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ฦ™ai. โ€ฆโ€ฆโ€ฆHumm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ษ—ina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAฦ˜URI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne [โ€ฆ]

CANJIN RAYUWA Book 2

CANJIN RAYUWA Complete Book 2

CANJIN RAYUWA Complete Book 2 (1)Ahaji bishir ya kosa ya isa gidansa don kai wannan albishir.haka nan MIMI ta kosa matuka dad din nata ya dawo don ta sanar da shi labarin masoyinta khalil.momy nafisa kuwa tana cikin damuwa,tana ta tufka da warwara a kan yadda zata hada fitina tsakanin MIMI da mahaifinta. A haka [โ€ฆ]

CANJIN RAYUWA Hausa Novel

CANJIN RAYUWA Complete Book 1

CANJIN RAYUWA Complete Book 1 CANJIN RAYUWA (1)Hajiya saudat tana zaune kan sallayarta ta idar da sallar azahar tana istigfari, โ€˜yar kimanin shekaru arbaโ€™in da bakwai zuwa da takwas,amma ba ta yi kama da shekarunta ba saboda kyan jikinta da kuma hutu.in an ce ka fadi shekarunta za ka iya cewa talatin da doriya,kyakyawa ce [โ€ฆ]

ALโ€™AMARIN

Alโ€™amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad

Alโ€™amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad *BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM* ~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~โ€arashine~ โ€Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu, Yar babbar [โ€ฆ]

Maimoon Hausa Novel

Maimoon Na Maman Mama

Maimoon Na Maman Mama Maman Maama1Bismillahir Rahmanir Rahim Episode One : The Beginning of the Beginning Shin ta ina zan fara ne, in fara ta haduwa ta da Ibrahim ne ko kuma ta haduwa ta da Sultan? Ko kuma in fara da baku tarihi na ni kaina? Sunana Maimuna Muhammad Dikko. An haifeni kuma na [โ€ฆ]

Auran Bazawara

Auran Bazawara Na Ummu Hairan

Auran Bazawara Na Ummu Hairan 1 Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab dogo har qasa brown da niqaf a fuskarta ta fara takawa a hankali, hawa na farko ta tsaya daki [โ€ฆ]

Gidan Gandu HAusa Novel

Gidan Gandu Na Sadi Sakana

Gidan Gandu Na Sadi Sakana ** โค Gargadiโค** Wannan littafin kirkirarrene,saidai zai iya cin karo da dabiโ€™un wani ko halayyar wata,sannan ba a yarda wani ko wata suyi koyi da mugayen halayyar Wannan littafinba,anyine dan isar da wani sako.Sannan game da marubuta idan kinga wani abu yayi kama da littafinki toh yanayin tunanine yakawo hakan,dan [โ€ฆ]

Garkuwan Fulani

Garkuwan Fulani Na Aisha Aliyu Garkuwa

Garkuwan Fulani Na Aisha Aliyu Garkuwa YAHUNDE! Babban birnin ฦ™asar Cameroon. Cikin wani kekyawan rugar FULANI mai tarin alโ€™barkatun duniya.Kota wani sashi Allah yayiwa Rugar Arษ—o Babayo, niโ€™imomi na musamman, makiyaye ne cikakkun Fulanin ฦ™asar Cameroon. Ranar wata jumma da yammaci laโ€™asar sakaliya, makiyaya nata dawowa gida yayinda kota ina. Shanu tumaki raฦ™uma awaki zabbi [โ€ฆ]

Ku Dube Mu na Batul Mamman

Ku Dube Mu na Batul Mamman Gidan Mal Ali Gidado babban gida ne a cikin karamar hukumar Sumaila dake Kano. Attajiri ne wanda Allah Ya azurta da dabbobi masu tarin yawa. Garken shanu, tumaki da awakinsa bazasu kirgu ba saboda yawansu. Wata katuwar gona ya samu a can bayan gari ya zubesu yana kula da [โ€ฆ]

Gidan Dadi duniya na Oum Aphnan

Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan

Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan 001 Naโ€ฆOum Aphnanโœ๏ธ Iโ€™m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journeyโ€ฆAs you knw and ah knw itโ€™s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more [โ€ฆ]

Wahalar So na Sa'adatu bello

Wahalar So na Saโ€™adatu Bello

Wahalar So na Saโ€™adatu Bello ๐Ÿ…ฟ๏ธ 1 โ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆDa sauri na hango wani saurayi matashi yana saukowa daga matattakalar bene dake cikin wani k`aton gida wanda zai tabbatar maku cewa naira ta kwanta acikin gida. Wata dattijuwa naga tana kallon saukowarsa tana murmushi mai k`ayatarwa da alama shekarunta zasu kai sitting(60) Amma fa duk da tsufanta [โ€ฆ]