Gudun Kaddara Part 3 Book 2

GUDUN ƘADDARA

H U G U M A

BOOK 02 PAGE 03

Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu.

Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta zauna aqasa tana duban bibi

"Har yanzu kunqi yimin cikakken bayanin meye maina ya yiwa sultana?"

"Ya karbi budurcinta ne bibi ta qarfin tsiya" ama ta amsa mata kai tsaye kanta a qasa tana me matuqar jin nauyin bibi din,don babu. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *