kwankwason jimina book 2

Kwankwason Jimina part 3 book 2

KWANKWASON JIMINA!!(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯🦾

✍️: MX

ZAFAFA BIYAR 2024

BOOK TWO

paid page :003

__

"Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami'ar nan."

"Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah"

"Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names" ya fada Yana murmushi dik kuwa da a tsorace yake maganar da yake musu.

Suma murmushin suka masa. Gaba yayi yana mai nuni da wani tankamemen gini me hawa uku yace,

"Nan library ne a first floor… Second floor hawa na biyu kenan shi Kuma gymnasium ne. Sai third ko ince last. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *