Nayi Nadama Chapter 6

Nayi Nadama Chapter 4

[4/9, 1:47 PM] ๐Ÿ“๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡MI,WASMITIโ€ฆ..page 4โƒฃ

Na Aysha Ali Garkuwa

๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡

A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amala da qanneshi tamkar abokan watsanshi zafi sosai takeji a ranta in taga yadda Yusuf ke hantarar su da donqofarsu Sam baya zamaย  dasu yayi hira Sam abin bai mata dadi amatsayinsa Na shine babba

hira suke sosai tana maqale jikin ya Abubakar ga Ya Ahmad a gefensu Nenne ta kalli Amira tace toh kunyi ta mai hidima yanxu kuma kun xo kuna ta surutu Baku kawo mai abincin ba da sauri ta miqe gami da dauko abincin Yusuf dake gefensu mamaki yakeyi sosai a ransa kome su Ahmad keji da maqalema yara qanana basa ko jin kunyarsu da gudun karsu rainasu abin haushi yake bashi sosai ya sake kallon yadda Abubakar ya ke ta lallaba yarinyar har abin kyamama yake bashi ga uban surutu da suke zubawa kamar parrotย  ko bakinsu bai gajiya da cokoikoiwa cikin qosawa da surutun nasu ya miqe ya zai tafi a lkcin Kuma Abubakar ya dan ture Aysha a jikinshi yace Auta baki kawomin ruwaba fa ta miqe kenan sukayi ido 2 da dodon nata cikin razana da tsantsar tsoronsa jikinta har bari yake bata San sanda ta furta ุฅู†ุง ู„ู„ู‡ ูˆุฅู†ุง ุฅู„ูŠู‡ ุฑุฌุนูˆู†ุŒุงู„ู„ู‡โ€ู… ุงุฌุฑู†ูŠ ููŠ ู…ุตูŠุจุชูŠ ูˆุฃุฎู„ู ู„ูŠ ุฎูŠุฑ ู…ู†ู‡โ€ุง ya kalleta da kyau yana qoqarin gano me take nufi shine matsifar ko qaqa ai bata bari ya idda tunaninsaba ta juya da gudu tai dakinsu hakanne ya tabbatarmai dashi din take qoffa yayi ya girgiza kashi gami da cije lips enshi ya fitaย  Sukama sukaci gaba da hiransu Ahmad dai ya gano Abinda Yusuf ke nufi Aransa yake mmki wai ace mutane uwa daya uba daya Amman basa taba haduwa gu daya kamar wuta da auduga

โญโญโญโญโญโญโญโญ

A hankali take tfy har ta iso qofar gidansu dai dai baking get in taga wasu maza su biyu zasu kai Sa,annin ya Ahmad kanta a kasa tana tfy cikin gaji tana kai gidan kaka sai shegen nisa in bakajeba tai ta mita tazo daidai gunsu da sauri dayan yace yauwa qanwata yaki ta dan kalleshi a nitse ta iso ta gaidasu suka amsa da fara,arsu dayan yace aha qanwata in kin shiga kicewa yayanki Yusuf ya fito mu tafi

Ta dan kallesu a yatsine tace ni bani da wani Yaya mai wannan sunan ehe ban sanshiba ta qarishe mgn tana qoqarin tfy da sauri suka kalli juna har suna hada baki wajen cewa ina ke yar gidannane ehh ta basu amsa da mmk sukace kuma kice baki San Yusuf ba ?

Ta dan juya ido tace ehh ni yayuna ba Yusuf sai ya Ahmad da ya Adam kuma basannan ta juyaย  da nufin tfy a firgice ta zaro ido ๐Ÿ˜ณta dan ganinshi a bayanta juyawa tayi da sauri zata Koma inda ta fito cak ta tsaya sabida tsawar da ya watsa mata maza kixo ki wuce gida yarinya sai shegen yawon tsiya zan kamakine ya kada kai suka shiga mota itako tai cikin gidaย 

โญโญโญโญโญโญโญโญ

Bayan sallan ๐Ÿ•Œisha Ahmad ya shigo gida a lokacin tare suka shigo da Abba ya ajiye mar jakarsa ya fito a parlor suka hadu da Aysha su Ummi Na zazzaune ya dan kalketa cikin salon tsantsar qauna ya dan shafa cikinshi yace Aysha yunwa nakeji a kawomin abinci dan Allah toh tace cikin zumudi tace ya Ahmad me zan dafa maka ?hankali cikin murmushi yace matayassara Ummi ta danyi dry tace inbanda abinka Ahmad gani ga Nenne duk baka tabbayemu abincinba sai itta zaka tabbaya ya dan Sosa qeya yace uhum Ummi ai gwara tun wuri ta koyi kula dani dan nasan Abbbana kam ya bani ita sai dai bansan me baba kuma zai ceba ya dan kalli Nenne yace Nenne inason Aysha inasonta a raina bana iya boye sonta a zuciyata๐Ÿ’› da Zahirina cikin wani yanayi Nenne ta kauda kanta daga kallon dan nata

ย abin qaunarta Tanajin Ahmad tamkar bugun zuciyartane ya matso gabanta ya rusuna yace Nenne banason yadda kikemin in namiki mgnar Aurena da Aysha

A hankali ta daura hannunta a tsakiyar kanshi tace Allah ya maka albarka kai da sauran yan uwanka baki daya Amin yace cikin jin didi ya juya ya tf part ensu

โญโญโญโญโญโญโญโญ

A harabar gidan ya samu Adam da Amira suna hira cikin nishadi SLM kawai ya musu ya wice cikiย  a parlor ya tadda Yusuf zaune kan kujera ya miqe qafafunsa kan Center table ya daura laptop enshi kan qafafun yana daukar lacturer ta online Jallabiyace a jikinshi ya gyara gashin kanshi gonin Sha,awa Sai qamshi yake kamar fure cikin qaunar juna suka gaisa da Ahmad ya dan kalleshi yace biyaye ina ka tsaya haka sai yanxu tare muke da Abba ya fada yana cire kayan jikinshi yaci gabaย  da cewa bari naje Na dan watsa ruwa ya tafi bedroom enshi kai tsaye toilet ya wuce

โญโญโญโญโญโญโญโญ

A hankali tai SLM gami da dire tiren abincin kan dining ta juyo cikin sanda ta tsaya saitin kanshi duk a tunaninta Ahmad ne dan komai Nasu iri daya hatta gyaran gashinsu Sam bata gane shine a gunba a hankali ta sunkuyo kanshi tasa bakinta daidai kunneshi ta dan hura issaka ta dan tura yatsunta cikin lallausar gashin kanshi mai qamshin gaske cikin rada tace I love u ya Ahmad tana maici gaba da wasa da gashinshi cikin daqiqa daya ya gano itace ya San ba mai haukannan sai ita a take ji wani malulun baqin ci da takaici duk illahirin tsikar jikinshi sai da ta tashi gaba daya ya harxuqo cikin fushi da zafin nama ya juyo kamar walqiya ta ganshi gabantaย  tunda ya juyoย  ย fuskarsa ta saki qara tana baya jikinta bari yake sosai gaba data ta fiddo idanta woje Ahmad dake toilet da sauri ya dauro towel ya fito cikin xafin nama yana ai dama nasani za,Rina sai ya sata kukaย 

Shikuma Yusuf hannushi har rawa yake cikin daga murya yace zonan bakince baki da nitsuba ba dama inada cikinki yau sai Na babbalaki gutsi gutsi ya fada yana gwada yadda xai ballatan ya daga hannushi zai yarfa mata marinshi mai bala,in zafi da Sauri Ahmad ya shiga tsakaninsu yace cikin salon kar ka daketa yace huce a kaina ninace ta kawimin abinci yasa hannushi ya dan balleta a jikinshi yace tf Aysha sai da safe koย  aiko a guje tai cikin gida Amira kam dama tunda taji qaranta tai cikin gida cikin

Fushi sosai ya kalli Ahmad da Adam wlh kun isheni kun isheni abin yayi yawa ko kunya bakwaji qatti daku Ku liqewa yara qanana salon Ku jamin raini kallekafa biyaye da girmanka ka wani dauro towel a ququ girjinka duk yana woje yanzu da daurin ya kwance shikenanfa ka kade a gaban qanwar qanwar bayanka den tasoka ko ta rainaka Adam yayi dry sosai Yace toh me a ciki ba shikenan ba tasan German abinda zata aura ba ๐ŸŒ shi dai Ahmad shiru yayi sosai Yusuf kuma ke fada yayinda Adam ke qara tunzurashi A qufule yace Wlh Ku daina kiramin su nan in bakusan kunyaba Ni inajin kunya bira girma ya fadi Yaya Yaya ase yayun banzane

โญโญโญโญโญโญโญโญ

ย ย ย ย ย ย ย ย ย  Mambila

Yauย  lahadi tun da sassafe suke shirin komawa cikin Tarawa dan sunyi hutunsu Na qarshen sati gaba dayansu daga kan Adam har zuwa kan Aysha suna zaune kan dining suna karyawa yayinda sukma manyan suna tsakiyar Palon sun da tattaunawa Aysha da Amira ke Serving ensu duk sun xubawa kowa suna tunani ya zasuyiwa Yusuf shi ba ,amai gwaninta Ahmad ne ya dan kalli Aysha cikin mgn da ido ya nuna mata shima ta hadamar tea cikin dan jin tsoronshi ta jawo cup โ˜•ta zuba mai tea duk hankalinta Na kanshi ta ina zaiyi matsifa Koma taji mari cikin tsoron har ta zuba mai gishiri a madadin sugar a cikin tea en

Shi kuma tunda ta fara yake kallon farshen dan qaramin yatsar hannuta Na hagu ta barshiย  wai ita gayu shi kuma kyamar farce yake a rayuwarsa

Ya kalli sadiq dake gefenshi yace kai. Sadiq Kawomin scissors enka toh yace gami da miqewa ya lura Sarai gishiri tasa shiyasa ya jawo cup en ya dan kurba dai dai lkcin Sadiq ya mi qamai โœ‚ ya karba ya tura mata cup en yace gishir a madadin sugar kasheni kike shirin yi ko toh ke zaki shanye yasa hannushi ya kamo dan yatsar ya dan dannanย  scissors en da niyar yanke farcen aiko ya hada da kan dan yatsar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *