Rikon Kaka Chapter 6

Riqqon Kaka Chapter 1

This entry is part 1 of 6 in the series Rikkon Kaka by Sadnaf

RIKON KAKA BOOK1

CHAPTER1

Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye

ina jiranki iye

Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi

dattijuwar matar, tace. ‘

“Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen

zan same ki”. ‘ ‘

Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce

kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA

a gcfen bola hankalinta kwance sai

“~ da ta cika kallabinta dasu sannan ta mike,

tana .

juyowa‘ taga tsohuwar tsaye tana jiranta. Ta ta

zumburo baki. “Ashe kina nan Kaka, ai ni na zata

kinyi .

‘ gaba dana zauna nan na fara dinkawa diyar -, _

qashi ta“. _ ‘ , Kaka ta ja hannunt-a, “Ina zan iya

tafiya ‘

in barki Rukayya’ yan iskan garin nan suzo su

dakeki haka kawai saboda mugunta Ai na ce duk

wanda ya Kara dokar’ min jika sai nayi shari’a da

shi a garin nan wallahi, yara marasa mutunci,

‘yar marainiyar Allah a maida min ita sai kace

jaka a gari”. _ Yanda kaka take surfa masifa yasa

duk” wanda suka gif’ta’Suka wuce k0 ya gifta su

sai .ya kallesu babu wanda ya tanka masu

saboda duk garin babu wanda bai san bala. in

Kaka ba Suna shigowa layin gidan Rukayya ta

tirje, tace. . “Kaka ki bani kudi in siyo zare da

allura na ’ dinkawa’ yar tsanata kaya Kaka ta ce

“Kcni kar ki ishe ni da wani zanccn zare da allura

kinji, tunda ke baki san ciwon kankiba ki fita

yaran gari suyi ta dirkar ki Rukayya ta fashe da

kukan shagwaba. ‘ “Ni dai ki bani don Allah

Kaka”. _ Ta ce “Ke kinji fa matsalar ki abu kadan

saurin kuka

Ta zira hannu cikin dan’tofinta ‘ta ciro

wata kodaddiyar Naira goma ta mika mata, tai

-tsallen jin dadi ta fice tana tsallen murna Kaka

ta nufi cikin gidan tana fad‘ar, Haka kawai’ yan

iskan gari ‘yar Allah su hana ,

ta sakat a cikin gari

Abubakar wanda’ya idar; da sallah, yai saurin

fito’wa daga dakinsa ya fito tsakar gida

yana fadar. ‘ “Ya aka yi ne Kaka? Keda wa kuma

keda baki gajiya da mita Ta watso masa harara,

“Ban sani ba, idan ‘ na fada maka maganin abin

za kai min? K0 _son gulma” .

Yai murmushi kafin ya ce, “Ya za ai naki miki

magani Kaka? Ai in kinga na Kyale to sai dai idan

harku ne da rashin gaskiya”.

. Kaka ta dau dogon Salati, tana tadar “Yanzu ni

ce marar gaskiyar Habu? Ni kake fadawa marar

gaskiya?” Sai ta Sa kuka. ’ Abubakar yai dariya

kafin yace

“To ai da sauqi tunda kin san nan bada jimaWa

ba zaki mutu ki

‘barta da makiyinta, na tankWara ta yanda nake

so, duk wannan rawar kan sai ta barta ta dawo

_ tai laushi, idan kinji haushi ki dawo ki rama ‘

mata”.

Kaka ta rarumo murfin kwanon dake ,’ gefenta ta

wurga masa, yai saurin kaucewa

.yana dariya, zuciyarta na suya ta ce. _ “Idan ka

tashi ka kasheta ‘ , Yai hanyar zaure yana Iadar,

“Bazan

kasheta. ba ai bare taje ta iske ki inda ki ka tafi,

zadai tasha wahala”. ‘

ne kawai

Bai tsaya sauraron zagin da take surfa . mashi ba

ya fice daga gidan yana dariya _ abinsa, don

yasan halin kayansa sarai

******** ‘

Washe gari tunda sanyin safiya Abubakar ya tashi

ya nufi dakin Kaka ya“; “yaye

labulan dakin

Kaka na zaune. tana lazimi, Rukayya tayi matashi

da cinyarta.

Abubakar ya duka har kasa ya gaiShe da Kaka, ta

amsa baki a washe kamar ba su ne ke . fada Jiya

ba, yace ‘ “Ki tayar da jikar ki ta tashi ta jido

ruwa ta kuma siyo kalaci”. . Kaka ta Bata rai,

“Kai k0 Habu kana son ‘ takurawa yarinyar nan,

nifa na fara. qosawa da diban ruwan nan da.

kake sanya ta da sanyin , safiya haka, bata karya

da komi ba‘sai da diban ruwa, haba!. ” ‘

Abubakar ya ce”Yanzu Kaka ni ba ki tausayina da

garin Allah ya_ waye inyi Shara, in gyara wurin

tumaki in basu abinci sannan in tafi wurin aikina

ban dawowa gida sai yamma, amma ni duk baki

ganin koKarina Idan maraicin ne ai nima marayan

ne, kuma duk ke kika haifi iyayenmu”. “

Kaka ta ce, “Oho, ai sai yanzu na fahimci ashe

kishi kake da’ yar uwar taka. To kai in‘

Abubakar yace, “Kaka kenan, to ai nima ba dutse

bane”. . .

Ya shammace ta ya finciko kafar Rukayya, ta

Zabura ta tashi zaune tana mazurai, ya ce

‘ “Tashi maza kije ki jido ruwa”. A tsorace ta

yunkura ta mike tai waje, _ ‘ Kaka ta ce. ‘

“Wallahi kaji tsoron gamuWar ka da . Allah,

saboda kana takurawa rayuwar baiwar Allan nan”.

‘ ‘ ,Abubakar ya mike yana fadar, “Kinyi da “ wani

kuma dai, ba dai Abubakar ba”. ‘. ‘Ya dauki

tsintsiya ya soma sharar gidan ‘ ‘ Rukayya ta

dauki karamin bokiti ta fice‘, . ‘ solar ma tana

gaban gidansu kadan, k0 ihu tayi ‘ za a iya jiyo

ta, babu nisa. = ,1 . ‘ ‘ ‘Yan diban’. ruwa duk Sun

jajjera ‘ ‘ kwanikan su a layi suna tarba ruwan,

Rukayya

na zuwa ta rungu‘me nata tai tsayc bata saka a .

layi ba.Duk’yan matan dake tsaye babu

wadda bata girme mata ba, babu wadda ta kulata

Wata budurWa na janye nata wanda ta tarba,

lol AIS is back barkada sallah to y’ll brothers and

sister Allah kuma ya maimaita mana

c yu at the next chapter

allah shared a profile .

Series NavigationRiqqon Kaka Chapter 2 >>
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *