RIKON KAKA
CHAPTER2
Rukayya na tarba bokitin ta, yan“ matan dake
tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata.
“wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya
ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi
ba?” .
“Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 ‘ ‘ kakar ki ta
zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ‘, idan bata
bi layi ba”.
“Wai yarinya Karama amma kin raina mutane, an
‘sangartar dake, to yau zamu gani k0 . mu k0 ke
Duk ‘yan matan dake wurin suka ‘ hayayyaqo
mata kowa da abinda yake fada.
Dayar wadda bata tanka, ba, tace,’ ku saurara, ba
layina bane? Ku barta ta tarba”. ‘
‘ Dukkansu su kai kanta, “haba. Jamila; yanzu –
saiki barta ta dibi ruwan nan? Bafa, rokar mu tayi
bafa. ai sai ki ja yarinyar ta raina mu” ; ‘ Jamila.
1a cc, “Ku dai ku barta
ba yanda suka iya dole suka bARTA
Rukayya ta murguda baki tana ta harareharare
tamkar zata iya dukan su. Wata a cikinsu ‘sai da
ta bari ta cika taf ta_ tattake zata dora akai
Jamila ta zubar da ruwan
RuRayya tai saurin bin bokitin da aka halbar da
kallo, ta ce. ‘ ‘
“Kam uban nan! Ni ki ka zubarwa ruwa? Ai k0
wallahi sai kin biya ni”
Jamila ta riqe kugu ta cc, “Z0 ki bige ni sai in
dibar maki wani ruwa “
Rukayya ba tai wata-wata ba ta cakumi “
Jamila da kokawa wadda a girme ta. girme mata
sama da shekaru biyar k0 ma fi. Kokawa ta
kaure, Rukayya duk inda ta samu cizon Jamila
take, ita k0 Jamila dukanta take, sai ta cicciBeta“
ta kayar. Kokawa sosai suke, yarinya Karama sai
bala’i ana cikin kai da rigima. . ‘ Kaka ta nufo
wurin famfon saboda ‘ almajirin da yaje ya sanar
mata, saboda. dama . suna son suga an takuli
RuKayya fada k0 don suji masifar Kaka. Tun daga
nesa ta soma zabgo ashar. ‘
“Wacce ‘yar… take bugar min jika? ‘Yar gidan
uban wace ce a garin nan? Yau k0 sai naga
ubanki”. ‘
Jamila ta wurgar da Rukayya can gefe ta rike
Rugu cike da maSifa, ta ce
’ “Ai k0 ba dai ubana ba wallahi”.
‘ Kaka ta dauki Salati, “Kalu Innalillahi. wa inn’a
ilaihi raji’un! Yarinya ni kike zagi tsofai-tsofai
dani? Ai k0 zaki gani, ai duk . Wanda bai
girmama tsohon wani ba, to dama can bai saba
girmama nasa ba, ai duniya ce”.
Rukayya tayo kukan kura ta cakumi . Jamila wai
taji zafin an zagar mata kaka,‘ ta. samu ta rike
hannunta ta gaftsa wani irin cizo, ta rike fatar
gam taKi saki har sai da jamila ta
fasa. Karar azaba, kuma ta Ki saki. “
Kamar daga sama taji an cukwikuyo ta‘ gaba
daya, ta saki Jamilar saboda yanda taji riqon
tasan kowaye. Ya sa hannu ya shiga
. makarta tana ihu sai da, yai mata lilis sannan’
ya saketa ta tsere gida tana ihu.
Ran Abubakar a bace ya dubi Kaka wadda ke ta
zazzaga masa masifa, ya ce
Kaka don Allah don annabi” kakabi ki Juya ki tafi
gida
“Naqi in lafi gidan tunda ka dakar mani jika kai
mata jina-jina ”saboda wadannan ‘yan iskan
marasa mutunci, wadanda basu San darajar
lyayen suba”. .
‘ , Abubakar ya ce”Naji Kaka ki wucr, in ba haka
ba wallahi daukar ki zanyi cak in maida ke
gidan”. . . .
Ta ce, “To zoka dauke ni; marar mutunci, wanda
bai san darajar’ yan uwansa ba. Ke: kuma ki
saurari sammaci, sai nayi shari’ a da ‘ iyaycn ki
Ta juya ta nufi gidanta tana masifa. ‘
Abubakar ya dubi ‘yan matan jikinsa a .sanyaye
yace. ‘
“Kuyi hakuri don Allah ku rinqa haquri .da ita,
kunga tsohuwa cc hankali yayi nisa, don Allah ku’
rinqa hakuri da ita ba don halinta ba, saboda
tsufanta.
Ya samu ya lallashe ~su sannan ya juya gidan
A tsakar gida ya samesu su duka suna ta faman
kuka, yana shigowa Rukayya ta kwasa agujc ta
nufi dakinsu ta kulle.
. Abubakar ya dauki farin bokitin fenti ya fita bata
dai tanka masa ba, da alama ta Shaka, shima bai
kulata ba ya debo ruwan ya ciccika randunan
gidan, sannan ya kira almajiri ya bashi ya siyo
mashi koko da Kasai.
Yana kewaye yana wanka almajirin ya ~dawo yai
sallama, kaka la dube shi kafin ta ce.
‘ “Ya shiga wanka, sai ka jira ya fito“: Almajin
yace“Ai makaranta zan koma. Ta ce“To ajiye nan
ka lafi”.
Almajirin ya aje yai gaba abinsa, kaka , ta mike
taja tsaki tai cikin dakin k0 kallon knkon da
kosan batai ba ita ala dole fushi take.
Abubakar ya gama wankan sa ya fito daga
bandaki yai karo da akuyoyi ‘sun zubar da kokon
suna ta lasa, bai ga ma qosan ba sai dai ledar da
akuyar keta tauna a bakinta.
‘ Yai tsaye yana kallon ikon Allah. zuciyar ‘ sa tai
masa ba dadi, ya nufi dakin kakar
daga
bakin “‘dakin ya tsaya ya bisu da kallo, ya girgiza
kai.
“Ina ma ni Allah Ya dauka ya bar iyayena, tabbas
da, ban rayu ina kallon wannan abun bakin cikin
da takaicin ‘ba, zuciyata tayi kankantar daukar.
Wanan takaicin da kuke dora mani. . babu
damuwa, ‘duk ranar da bakin ciki ya kasheni sai
kuma ku yiwa wani.
Kuma da kika bari akuyoyi suka cinye kalacin sai
sai dai ku zauna haka, ba’zan Kara fltar da kudi
na ba na rantse”.
, Kaka. tace, “.Ai“dama ba kai ke ciyar damu ba,
bakin da. Allah Ya tsaga bai hana shi abinda zaici
daka : bamu da ka hana mu duk ci za muyi Da da
kaike ciyar damu
Abubakar ya saki labulen ya juya ba tare daya
tanka mata ba, ya kora tumakan ya kaisu ya
daure, sannan ya debi ruwa ya wanke wurin
sannan ya nufi dakinsa dake zaure ya shirya ya
fito ya kulle dakin yai tafiyar sa ba tare da yai
musu sallama ba. ‘
:,Sai dai yana’ jin Zuciyar ba zata iya daurcwa ba
ya hana su abinda zasu ciba tunda yasan babu
Wanda zai basu ida ba shidinba
” Ya tsaya kofar gidan Mairo mai koku ya kira
yaron gidan dake wasa a, ‘ kofar gida ya bashi
Naira dari yace
. ‘Don Allah ka karbar mani kokon talatin sugan
ashirin cikon hamsin dink kasai kosai ka kaiwa
Kaka a gida”.
Ya bama yaron Naira goma cikin doki k0 ya tafl
saboda ‘yar goman .da ya’ bashi, shi kuma ya
tari acaBa ya tafi wurin aikinsa, …
“
“””””” “””””””””” “””””””””””” “”””””””””
Yau an tashi da zfine a garin don haka . kowa
burinshi ya kaucema ranar data kunno kai ‘Kaka.
natA famar damun fura da
‘ ludayi ga mafici sai faman yiwa, Rukayya fifita
; take wadda ke kwance saman cinyarta
,”Kaka, ‘ni fa na fara gajiya da
wannan furar, kullum fura kullum fura wai sai’
dare ya yi sannan mutum ya ci abinci?”
Kaka ta ce, “To ai kece jika, da kin
iya sanwar :dakin dinga dafa mana, nik0 tsofai
. tsofai dani ba zab iya gaganiyar girki ba
” Ta ce “To Kaka yaya Abbakar ya rinqa girka
mana Kafin ya tafi wurin aikinsa mana”. Kaka ta
dube ta kafin tace “Yi maza ki
_ rufebakin ki kar ma ya shigo ya ji ki ya far
maki, kin sanshi ba mutunci ne da shi ba, qiris “
= yake Jira yai ta dukan ki kamar jaka”.
‘ Rukayya ta ce, “Ai wallahi daga yanzu ramawa
zan rinka yi tunda ba jaka aka aje masa ba yai ta
duka”
,Kaka tace”Ashe k0 kina tare dashan
wahala, don ko duk randa tsautsayi ya kai
ki k0 zagin ‘sa ki kai Bansan irin dukan da zai
‘ makiba,ina tausaya miki wallahi” _ .
’ Ta zumBuro baki “Haka kawai mutum baya
qaunata yaita dukana toshi wake dukansa .lah shared a profile .