RIKON KAKA
CHAPTER6
, Ya' kwantar da 'murya, "Ayi 'haquri Hajiya,ai duk
abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai
duka jikokin ki ne,kua zaki' iya‘ hukunta mu idan
munyi laifi, ‘ musamman idan ki ka same mu da
rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki
qanwa -ta saboda zalunci ba, ‘sai don laifin da
tayi, ta
; kama shugabar ajinsu tai ta bugu Idan kika, ga
bugun da tai mats sai kin tausaya matA
. shi~yasa. Sanin da nai k0 ke ce kika ga haka
sai» kin daki jikar. nan shi yasa‘ na hukunta ta. . .