Samarin Bana Chapter 6

Smarin Bana Chapter 4

This entry is part 4 of 6 in the series Samarin Bana na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele

[12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele 👯:

Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata

Aymana tana  MASEEFAR son FAWAS.

Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai

Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta

RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda suka saba

FAWAS ya kalleta cikin so da qauna Yace yau kuma hijab aka samun dan karnaga kwalliyar da kyau

Tace aini takace Tafa’da tana mai cire hijab ‘din

FAWAS yabita da kallo Sosai

Ya gama gane yarinyar duk abinda yakeso agareta xata mishi dan yarigada ya gama da xuciyarta ya 6ata mata xuciyarta ba wanda yake cikinta saishi. Kuma lokuta da dama yana rungumarta yayi mata kiss ya ta6a duk inda yakeso ajikinta Amma Sam bata hanashi

Shiyasa idan yaso kasancewa jikin mace ko basu RAMADAN xaije gareta yayi tsotse tsotsanshi da ita Su rabu

Ya lumshe ido dan kwalliyarta ta masa kyau Sosai

Direct ya kai bakinsa cikin nata Yafara har gitsata…..

Kamar ance kalli can RAMADAN ya qurama motar tashi ido nan yagano ya matse musu ‘ya

Ka ‘dan dinguri KHAMIS da yake waya da meenat ganin kamar RAMADAN xai mishi gulma yasashi katse wayan

RAMADAN Yayi Murmushi Yace ‘dan iskan ya matse musu ‘ya

KHAMIS Yace haba dai anan kalan agansu

RAMADAN ya nuna mishi motar da hannu

Aiko KHAMIS mah ya qura ma motar ido yayi dariya Yace karya zarce fah

RAMADAN Yace hmm ban ta6a ganin doluwar yarinya irin Aymana ba. Yanxu idan ubanta ya fito ya gansu Tace me

KHAMIS Yace tace shine ya fara mata

RAMADAN ya qarayin Murmushi Yace xako tagane kuranta dan nalura babanta irin ‘yan qauyan nan ne masu gudun abin kunya

KHAMIS Yace ya kama mu katsesu fah

RAMADAN ya dafashi Yace barsu suji da’dinsu kaga sai mumusu gadi

KHAMIS ya harare shi Yace Kana da iskanci Wlhi

Yace Amma ko nafara iskancin bana kaiwa babban gurin kuma duk da iskancin nawa ai ni nake temakwanku banda haka da yanxu kunma mata ‘dari ciki. Pls ka kashesu suji da’dinsu na’dan wani lokaci ne fah.

KHAMIS ya qara qurama motar ido Yace kaga Ya gama kashe mata jiki Kasan Allah saina katsesu…..

RAMADAN ya janyoshi Ganin xai nufesu Yace bara na kirasa

Nan ya kira numbarsa

A wahale FAWAS yasaki Aymana ya duba wayansa ganin RAMADAN yasan yayi hakanne dan katse mishi jin da’dinsa

Ya kalli Aymana da jikinta yagama yin sanyi ya watsa mata wani kallo ta lumshe  Yace baby jeki gida sai munyi waya Tace ya kamata katuro iyayanka gidanmu

Ya waro ido tare dayin Murmushi Yace Karki damu ai dole suxo

Nan tafitoh jiki asanyaye

Taga RAMADAN da KHAMIS a ‘kofar gidansu KHAMIS sai kallanta yake. Tana ha’da ido da RAMADAN ya gallah mata harara tare da ‘dan lasar le6ansa. Suka bar gun

 tabisu da kallo

KHAMIS ne me tuqa motar cikin jin da’din tuqin ya kalli FAWAS Yace ka ‘dan huta fah yau

Yace danma ‘dan iskan nan ya katseni

RAMADAN Yace xanso ganin Amina

Yace ba Asma’u ba

Yace na bata hutu ai

Haka sukayi gidansu Amina tana tare da wani saurayinta kallo ‘daya xaka mata Kasan tana hirarne batare da Santa ba

Tana ganin motar masoyin nata  RAMADAN tasaki Murmushi

RAMADAN Yace mutafi kawai

FAWAS Yace inka isa in nutse anan ‘dan rainin hankali kawai dan kaganta da wani shine……….

Kanya qarasa Amina yaxo jikin motar tasu tabar wancan saurayin nata

Nan tagaisa dasu KHAMIS takalli RAMADAN Tace farin Cikin raina

Ya kalleta da Murmushi Yace na’am tauraruwata

Tace ban xaci ganinka ba

Yace Allah ko. Wancan shine Angwan naki

Da mamaki Tace ban gane ba

Yace ina nufin dai  shi xaki Aura. Dan naga ya ha’de

 Tace duk duniya ta shai da ba wanda nake so sai kai. Me xaisa kayi min irin wannan wasan Bayan Kasan Kaine mijin Aurena

Ya waro ido Yace wai dama soyayya mukeyi da xaki Sa aranki xan xama miji agareki……

Ba Amina ba hatta KHAMIS da FAWAS sanda suka waro ido😳 cikin tsoran furucinsa

Yaci gaba da cewa Wlhi tallahi ni qawa na ‘daukeki ba Masoyiya ba

Atare dukkansu su ukun sukace Kut….

Tace RAMADAN dama haka kake

Ka cuceni ka cuci rayuwata

Ka hanani inso kowa a rayuwata dan mugunta yanxu kace wai qawa ka ‘daukeni

Yace gaskiyar xancan kenan. Dama naxo ne in gaisheki inga kyakkyawar fuskarki dan haka naganki Allah Ya tashemu lafiya saimun ha’du gobe….

kai KHAMIS jamu muje

Haka ta raba kanta daga motar KHAMIS yaja motar cikin jin tausayinta

Kai ‘dan iskane wanda Yagama raina hankalin mutane

Dama ba San Amina kake ba katsaya raina mata hankali. Cewar FAWAS

KHAMIS Yace bar shege xai ha’du da daidai shi Wlhi kodan cutar da yarinyar nan da yayi

RAMADAN ya ta6a baki Yace mace ‘daya nakeso arayuwata itace take da damar mallakata idan taso

KHAMIS ya gallamai harara dayin kwafah

A haka sukaje club kusan Sha ‘daya da rabi

Kamar yanda suka Sabah drink ne kala kala sai Wanda kakeso xakasha

Su Sha wannan susha wancan

Su rungumi mata da kissing da tsotse tsotse da dai sauran su.

Sha biyu da rabi daidai SAILUBAH ta kasa bacci haka kawai

Dake tasamu tsarki saitayo Alwala tafara lafula alokacin

Bayan ta idar taga ‘daya saura minti uku sai kawai taji tanasan kiran RAMADAN daji Yana gida ne ko yana club

Lokacin duk sunfita daga hayyacinsu. RAMADAN yaga kiran wayan Auntyn nasa. Ya waro ido  Cikin ‘dan kuxari yaje harabar wajan ya ‘dau kiran nata Yace my Aunty

Yanda SAILUBAH takejin ki’da na tashi shi ya tabbatar mata yanacan club ‘din. Kamar xata fashemai da kuka Tace Wato kanacan ko

Yace ina ‘dakina kallo nakeyi Tace qaryane Wlhi

Yace toh kiyi hakuri yanxu xan dawo Tace karma kadawo ta kashe wayan

Bai sai taji hawaye ya xubu mata bah

Shiko RAMADAN kiranta ya hauyi yana San lallashinta karta tashi da fushi dashi gobe

Cikin fusata ta’dau wayan Tace karka kuskura kada man……

Ya katseta da fa’din Wlhi ganinan dawowa my Aunty ki dena kuka kinji

 Tace wayace maka kuka nakeyi

Yace muryar kice ta gaya min hakan.

Tace minti biyar nabaka Naji dawowarka yanxu Wlhi

Yace angama  Auntyna Tajah tsaki ta kashe wayan. Tare da miqewa tanajin xafi aranta

Shiko RAMADAN komawa yayi ya janyo Su KHAMIS suka fitta daga gun

RAMADAN natuqin FAWAS na maseefa akan lokacinsu yau bai cika ba ya wani janyosu

Yana jinshi ya masa shuru

Ba qaramin gudu ya dinga shararawa ba. Burinshi kawai Yakai gida nanda minti biyar ‘din

Ko takan sauke KHAMIS baiyi ba yaje gidan nasu

Yana tsayawa da motar Yace toh sai da safe Yana fa’din hakan yaje ya kwankwasa ‘kofar gidan nasu

nan megadi ya bu’demai ya sallameshi wajan bashi dubu biyunsa yayi part ‘dinsa cikin san’da

FAWAS ya kalli KHAMIS Yace kai xan fara saukewa ko insauke Kaina Yace fara dai saukeni…

SAILUBAH najin sawowarsa tayi Murmushi dan ta’dauka xai xarce lokacin data saka mishi

Tatura mishi da ‘dan gajeran message cewa _ka tabbatar kaci abinci kafin ka kwanta_

Lokacin yayi wanka kenan yasa kayan bacci xaiyi Sallah yaga sakwan nata. Da Murmushi ya karanta kana ya rubuta mata _xanci insha Allah Auntyna_

Washe gari Bayan sun ha’du da safe Tace dan Allah yaushe xaku dena  xuwa club

Yayi mata sanyayyan murmushi me sata in ‘dauke idanta akansa ya ‘dan susa qeya Yace sai randa mukayi Aure Auntyna

Tace Wato barin ba yanxu ba. Dan nasan xaku ‘dau shekara goma Sha biyar nan gaba kafin kuyi Auran dan ayanxu bamai hankalin daxai baku mata

Ya sheqe da wata dariya abinda ya bata mamaki dan tasan Murmushi ne abokin tafiyarsa

Ya kama hannunta tare da kallan kwayar idanta Yace hakane Auntyna

Kin san na rabu da Amina jiya

Tace ayya yarinya me hankali ta tsaya 6atama kanta lokaci akanka. Me ya ha’daku

Ya kwashe Komai ya gaya mata yaqara da cewa Wlhi Auntyna taban tausayi

Tace kwarai Ko nima

Yace yau sha’daya muke da lectures

Tace ni baxanje ba fah

Yayi shuru yana kallanta can ya shafi gefan fuskarta Yace nadena matsa miki akan hakan my Aunty

Tace kadena ta6amin fuska ni sa’arkace wai

Yace abin ya xaman min jiki ne Auntyna ko shima kinajin xirrrr ‘din ‘din ne

Ta gallamai harara Tace ko ‘daya nidai……

Ya katseta da cewa nadena shikenan

Tace inaso kakaini gidansu XEE yau daga can kakaimu gidan Saudat tana ta kirana bansan ko lafiya bah

Yace toh kishirya yanxu na kaiki kafin nagama shirin makaranta nasan kungama sai nakai gidan Aunty Saudat ‘din mubarki acan in muntashi daga skull sai mubiyo mu ‘daukeki

Tace itama XEE baxa taje ba

Yata6e baki Yace hmm Allah ya ganar daku sanin mahimmancin  ilimi

Ta harareshi ya futa daga kitchen ‘din

Takira wayan XEE tana CE mata gatanan xuwa.

XEE Tace ki temaken kuxo da KHAMIS dan Allah dan SOYAYYARKI da manxan Allah

Jikin SAILUBAH yayi sanyi Tace toh

Nan takira RAMADAN Tace dama suje da KHAMIS Yace toh bara ya gayamai yaxo yasa memu

Tace Yauwa

Riga da siket tasa na atamfa ‘dinkin ya amsheta Sosai tayi kyau ba’dan ka’dan ba

RAMADAN ya dinga ‘daukarta a hoto

Bayan sun fitoh ne Yace Amma fa kayan nan sun matseki Tace toh yake nan

Yace danine ke da hijab xansa

Tayi dariya Tace tab toh bakai bane ni

KHAMIS Yace Aunty LUUVAH kinyi fah

Ta tallesa sosai eh da gaske KHAMIS na miji ne kuma kyakkyawa amma ita bataga abin so a jikin qaramin yaro ba

Tace Kullun haka kuke cewa KHAMIS

Yayi Murmushi Yace ai hakanne

Haka RAMADAN yaje ya xakulo wata motarsa da yada’de bai hautaba

Suka bar layin nasu

Samarin layin suka dasa gulmar su. Wai RAMADAN yasamu SAILUBAH yanda yakeso

Bayan sunyi parking a Gidansu XEE suka shiga gidan kansu tsaye

A falo sukaga mamah da ita XEE ‘din

Nan suka gaida maman tayi kitchen

KHAMIS Yace Aunty XEE

Tace yane Qanina

RAMADAN Yace naga kin fa’da tsakanin jiya da yau lafiya Tace hmm ganinan dai RAMADAN so yanasan haukatar dani

SAILUBAH tagalla mata harara

Yace toh Allah ya kawo Sauqi Amma ciwan so maseefa ne.

Tace AmEEn hakane wlhi

SAILUBAH ta xungureta akan tadena kafe KHAMIS da ido haka

Itama ta harareta abayyane Tace Wlhi baxaki hanani ganin abinda ya hanani bacci ba

SAILUBAH Tace toh tashi muje ‘daki

Tace qaramin minti biyu in sami nutsuwa dan Allah

Cikin Baqin ciki SAILUBAH tarabu da ita

Tana kallanta tanata Satar kallan KHAMIS

Shiko basan tanayi ba

Ashe tayi shukar sirri akan idan RAMADAN

Dan haka yace aransa bara ya tabbatar da xarginsa

Yace Aunty XEE xamu tafi

Nan fah tanuna tashin hankalinta akan subari sai anjima

SAILUBAH kamar ta kwasheta da mari haka taji Tace  xasu skull muba xuwa xamuyi ba akanme zakice suxauna

Ta harari SAILUBAH idanta akan na KHAMIS ita kanta tsintar kanta tayi da shagwa6e mai fuska Tace dan Allah kubari sai ‘dan anjima

Yace Aunty XEE kiyi hakuri Kuba san karatu kuke ba. Muko munaso kibari in aka tashi maxo. Yafa’di hakan cikin kulawa

RAMADAN ya kalli XEE Sannan ya maida kallansa ga KHAMIS ya kalli SAILUBAH sai yayi Murmushi tagallamai harara.

Haka suka tashi suka tafi badan XEE taso ba

RAMADAN na tuqi ya kalli KHAMIS ka’dan Yace  ka ankare da Aunty XEE fah

Cikin sauri KHAMIS ya kalli RAMADAN Yace ban gane ba pls ganar dani naji gabana ya fa’di

RAMADAN ya ta6e baki Yace idan budurwa taga ‘daya daga cikinmu tana so. kuma ‘dayanmu ya gano hakan ai da wannan kalmar muke gayama juna dan ya ankare da ita ko ka manta ne

Sakin wayar hannunshi KHAMIS yayi ya kama kansa da hannu biyu Yace innalillahi-wa’inna’ilaihirraji’un

RAMADAN Yace xaku dace Sosai 😆

KHAMIS yayi shuru…..

Xuciya cike da tunani da tashin hankali Can Yace Aunty XEE wayyo Allah na

ina toh Surajon nata

RAMADAN Yace tsuntsun yatashi daga kansa ya dawo kanka pls kashare kawai kahuta abokina xata kula dakai sosai cikin rayuwar Auranku👌🏻

Shuru KHAMIS yayi duk hankalinsa ya tashi yarasa wane tunani xaiyi

Yana cikin wannan halin yaga kiran meenat a wayarsa data fa’di qasa

RAMADAN Yace saki ranka ka ‘dauka pls

KHAMIS ya kallesa Yace kasan me Naji

Yace aa

Yace Wlhi ji nayi inhar na’dau wayannan Aunty na kallona

RAMADAN ya sheqe da dariya Yace naga alamar Aunty XEE ‘dinnan ta har gitsa maka kwanya.

Cikin fusata Yace ba itace ta har gitsamin kwanya ba kaine. Daka ankarar dani ita. Ya fa’da dajan tsaki 

RAMADAN yayi Murmushi Yace ka kwantar da hankalinka pls dan Allah

Yace narasa tunanin da Xanyi RAMADAN Al’amarin ya shigeni Sosai

Kuma bansan ta’ina ni da ita xamu fara ba.

RAMADAN Yace hmm ka fita sanin ta inda xaku fara ai

Tunda bayau nasa ba baku Satan amsa ba ka share kawai abokina. Dan Akwai hanyoyi da dama…….

Ni Wlhi ban ta6a ganin  Mara sanin abinda ya dace kamarki ba

Akan wane dalili xakiso qaramin yaro dan xubar da mutunci

Toh ai gashi nan alamu sunnuna  RAMADAN ya gano Ki. SAILUBAH tafa’da cikin 6acin rai

Cikin wani yanayi XEE Tace ban damu da RAMADAN ya gano Sirrin xuciyata ba. Ni dai nariga da nayi tunanin xuciyata takamu dasan KHAMIS batun yanxu ba

Gwara ma da RAMADAN ‘din ya ganoni nasan ba’abinda xai hanashi temakona

SAILUBAH Tace Amma…….

Cikin fusata XEE ta katseta da fa’din duk abinda xaki fa’da min Wlhi baxai shiga xuciyata ba SAILUBAH.

Dan narigada na gama fa’dawa tarkwan sonsa

Naga alamar bakisan rayuwa ba. Tunda bakisan miye so ba

Tashi SAILUBAH tayi tashiga toilet can tafitoh. Tace yanxu xa muje gidan Saudat ‘dinne. ko sai anjima.

XEE ta harareta takawar da fuskarta

Murmushi SAILUBAH tayi kana taje ta dafa kafa’darta. Idan baki xama matar KHAMIS ba ai Al’amuran baxa suyi kyau ba

Kuma yanxu ne naga dace warku ke da shi

Ina san Kibi Komai ahankali dan in kikayi gaggawa abin baxai xo miki da kyau bah

Wlhi na fahimceki duk da gorin da kike yimin akan bansan so ba

Xanyi qoqari insan ya yake

XEE tayi Murmushi cikin jin da’din furucinta Tace nagode ma Allah dayasa kika fahimceni

Wlhi baxan 6oye miki ba. Damuwata  ta qasu kashi biyu ne. Da qin fahimtata da kikayi da maseefar son KHAMIS

Naji sanyi araina ta 6angaranki. Yanxu yaxa muyi da KHAMIS

SAILUBAH tajah numfashi Tace inaso kirage xagewa akan san nashi

Tace ni Kaina bansan lokacin da xuciyata ta shagaltu da kallanshi ‘daxo ba. Wlhi SAILUBAH bansan ya akayi nakamu da sanshi ba. Ban sani ba. Ina da aji

inada kamun kai.

Ke kin sani Amma lokaci ‘daya na burkice. Tafa’da  hawaye na xubu mata.

Yanxu ne SAILUBAH taji tausayinta. Tayi shuru tana tunanin ta’ina xasu fara

Can dai Tace bama rasa mafuta XEE kwantar da hankalinki

Can da yanma sukayi gidan Saudat rijiyar xaki inda suka tarad da ita Cikin damuwa

XEE Tace ya naganki cikin damuwa kina amarya

Tace ke dai bari. Ashe Auran mijin da yake da mata maseefa ne

Atare SAILUBAH da XEE sukace lafiya

Tace ba lafiya ba

Kunsan tunda aka kawoni gidannan ban qara ganin idan Mijina ba

SAILUBAH Tace kamarya

Tace Wlhi SAILUBAH Saidai inji muryarshi da shewarshi a ‘dakin kishiyar tawa

XEE tawaro ido Tace duk soyayyar daya nuna miki

SAILUBAH Tace tab kuma sai kika xuba musu ido

Tace toh ya xanyi

Tana dai xuwa ta kawomin abinci tajuya tatafi……..

Kan SAILUBAH tayi magana sai sukaji muryan Megidan nasu shi dasu RAMADAN

Da 6arin jiki yake CE musu kushiga tana ciki

Su RAMADAN sukayi cikin falan da sallama

Gaban XEE ya fa’di dake idanta na qasa batayi gigin kallan KHAMIS ba

Da murna Saudat Tace qannena

KHAMIS Yace Aunty Saudat ina wuni 

Tace lafiya

RAMADAN ma ya gaidata

Yaqara da kallan Auntyn tashi Yace kutashi mutafi ko. 

Join Us on WhatsApp Here

Ta hararesa da cewa toh yanxu mukaxo Yace toh xamu tafi kwa tawo

Tace haba mana ‘dan Qanina dan Allah bamu mintina saimu tafi

Shuru ya mata

Saudat Tace kunga yayi shashinta ko

SAILUBAH Tace eh gashi nan kam Ko shigowa nan baiyi ba

Tace Wlhi xuwa anjima xakuji shewarsa shi da ita

SAILUBAH Tace hmm inda nice ke duk ubansu xanci wlhi. Dan saina dafasu ta cikin ruwan sanyi

Shawara ‘daya xan baki itace kifuta daga har karsa kwata kwata Sannan ita kuma ki sake da ita dan bakisan abinda tataka ba. Sai kin shigeta xaki gane Komai. Daga wannan lokacin saiki San tawace hanya xaki 6ullo mata

Kina  tashi da safe kigama aikinki da wuri sai kije kitchen ‘dinta kice kinxo tayata aiki.

Duk yanda tayi dake akan kibari karki bari Ki kwantar dakai kimata ladabi da biyayya tanan xaki kasheta

Ya kasance Ki lixamci ‘dakinta da xinmar kinxo tayata hira.  Tanan Xaki gane inda tasa gaba

Shi kuma ko yaxo ya sameki a ‘dakinta gaisuwace kawai xata shiga tsakaninki dashi kina gaishe shi kibar ‘dakin dace musu sai da safe

Shi xai shiga cikin damuwar abinda yakeyi bai dace ba kuma me yake sashi yin hakan

Yayinda ita kuma xataji da’di aranta ta’dauka cewa ashema ke mijin baya gabanki. Kinga daga nan saita qara sakewa dake.

Ke kuma aidama ba xuwan Allah da Annabi kikeba sai kiyi saurin sanin Komai daga nan saiki 6ata mata shiri cikin ruwan sanyi. dan dama kin riga da kinsan Komai saike cafke mijinki tunda kinsan matsalar daga ina take

Amma fah kiriqe Allah a lamuranki bamai miki saishi bamai hanaki saishi

Tace hmm Nagode sosai Xanyi qoqari in gani Allah yasa mudace (AmEEn)

Dako kin temaki kanki dan Wlhi inda nice Sai dai axo rabamu dan ubanki xanci tunda mjin ba naki bane ke ke ‘daya. Cewar XEE

KHAMIS ya qura mata ido na’dan daqiqu

RAMADAN ya kalli Saudat Yace Wlhi Aunty kima mijinki ladabi da biyayya karki biyema Auntyna Kinsan ita 6ata abu take Sam bata iya gyarawa ba

XEE ta kallesa Tace ai xata mishi biyayyan

SAILUBAH Tatashi tana cewa saita biyemun. kuma  ban iya gyaran ba. Kasanni she’daniyace. Wlhi RAMADAN kafita daga idona in rufe.

Suma tashi sukayi harda XEE

RAMADAN Ya ha’da hannuwansa biyu Yace iyi hakuri toh

Ko kulashi batayi ba tafita daga falan.

Har waje Saudat tarakosu

RAMADAN Yace Aunty XEE da mota biyu muka xo kinga…..

Xaki shiga tawace in kaiki gida ko KHAMIS ya kaiki.

Da sauri KHAMIS Yace kaji ka da wani kwa’du.

Aunty LUUVAH xaka ‘dauka tunda layinku ‘daya ko nace gidanku ‘daya

ko ba haka ba Aunty XEE ni saina kaiki gidan. Ya fa’da da kallanta cikin murmusawa

SAILUBAH tayi Murmushi tana fa’din aranta Lalle yarannan sun raina musu  hankali. Yanxu haka sungama shirya abinsu xasu kawo musu wani alaye.

Tace hakan shine daidai. Tafa’da da shigewa motar RAMADAN

Ahankali XEE tashiga motar KHAMIS

RAMADAN ya ‘daga mishi gira. KHAMIS yayi Murmushi ya shige shima natare da Auntys ‘din nasu sun ganosu bah

Sanda suka fita daga layin RAMADAN ya tada tasu motar.

Join Us on WhatsApp Here

Series Navigation<< Samarin Bana Chapter 3Samrin Bana Chapter 5 >>
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *