Abari Ya Huce by Sumayyah Takori
Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!!© Sumayyah TakoriLitinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin […]