Haramtacciyar Soyayya
STORY WRITING BYNAFISA SANI HASSANMaman Ammar 1⃣Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya’yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa […]