Novels | Hausa | English and Others

mayyrah Hausa Novels

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 4

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 4 Gaisuwa da fatan alkhairi zuwa ga Sister Nafisat Sanda (Mom twins🥰) Allah Ubangiji ya raya mana twins mu taho biki Sakkwato muna daddaga shoulders😁 Hajiya Safiyya Usuman🤪 (Ummu Sultan) 5 gbosa for you, Allah ya karo arziki ki bude plazan kayan yara a titin anguwanku, Allah ya raya mana […]

mayyrah Hausa Novels

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 3

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 3 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 3…. Musharraf ya ajiye glass din parfait din hannunsa yana kallon dattijuwar matar dake zaune opposite dinsa a parlon yace “But Mami is that really necessary? Ni kin san i know nothing about kayan amfanin mace” Mami dake danna wayarta tace “Ai kai da ita […]

mayyrah Hausa Novels

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 2

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 2 💖💖 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 2….. Mayraah na zaune parlor tana danna wayarta wajen karfe biyar da rabi na yammacin ranan aka bude kofar parlorn, tana daga kai taga Hajja ce ta shigo da sallama rataye da jakarta, Mikewa tayi ta nufeta tana murmushi ta amshi jakar tace “Hajja […]

mayyrah Hausa Novels

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 1

Mayraah Na Khaleesat Haiydar Part 1 💖💖 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 “Maheer ga wannan ka ajiye a account dinka….” Cewar Alhaji Mahmud kenan yana mika ma matashin dake zaune parlon bundle din kudin dake hannunsa, Maheer ya mike ya karasa ya amshi kudin daga hannun mahaifinsa yana jujjuyawa ya koma ya zauna, sai kuma ya […]