ALLAH ka gafartama iyayenmu ππ
Typingπ²
πTSUTSAR NAMAβ¦.!!π(Itama nama ce)
π©ππππ π¨ππ πππ πππ€π»
π©πππ ππππππ·πππ πππππ
β¦β¦.Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet Ιin saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai Ζyau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma Ιin dai an tsaftacesa. Sai kawai yayi wanka tare da Ιauro alwala ya fito. Sai da ya fara gabatar da shafa'i da wutri sannan ya kwanta dan barci sosai ke cin idanunsa ga ciwon kai da baya raba Ιayan biyu a dalilin zaman sashen Ummie da. . .
12 Comments
Tnx
idan wani littafi sai kumana magana
Allah ya saka da alkhairi ameen.. sannan muna cigiyan wasu littattafai yanci da rayuwa, bakon munafiki da masarauta Allah yasa akwai
su kike bukata kina a cikin a group din ma na Whastapp
Barka da kokari, so interesting novel, amma don Allah ba a Gama book din bane complete
eh har yanzu baβa gama ba
Thanks,Amma yaushe zaβayi sauran
Ahah.
A ina zanga link din?
https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ wannan shine group din mu na WhatsApp
Tsutsar nama babu complete ne dun Allah a taimaka mana da sauran. Thank you
assalamu alaikum cigavan tsutsar nama book3
ai bata gama ba