Tsutsar Nama Book 3 part 3

ALLAH ka gafartama iyayenmu πŸ˜­πŸ™

TypingπŸ“²

πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›(Itama nama ce)

π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ»

π‘©π’π’π’Œ π’•π’‰π’“π’†π’†π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆

…….Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet Ι—in saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai Ζ™yau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma Ι—in dai an tsaftacesa. Sai kawai yayi wanka tare da Ι—auro alwala ya fito. Sai da ya fara gabatar da shafa'i da wutri sannan ya kwanta dan barci sosai ke cin idanunsa ga ciwon kai da baya raba Ι—ayan biyu a dalilin zaman sashen Ummie da. . .

Please log in or registerΒ to read this post.

8 Comments

 1. Tnx

  1. idan wani littafi sai kumana magana

   1. Allah ya saka da alkhairi ameen.. sannan muna cigiyan wasu littattafai yanci da rayuwa, bakon munafiki da masarauta Allah yasa akwai

    1. su kike bukata kina a cikin a group din ma na Whastapp

 2. Barka da kokari, so interesting novel, amma don Allah ba a Gama book din bane complete

  1. eh har yanzu ba’a gama ba

 3. Ahah.
  A ina zanga link din?

  1. https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ wannan shine group din mu na WhatsApp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *