Tsutsar Nama Part 2
Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛(Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒘𝒐 …….Mal Saminu yazo da daddaɗan labari garemu cewar na samu scholarship na cigaba da karatuna. Misalta muku yanda na shiga ɗunbin farin ciki a wannan ranar ni da ƴan uwana guda biyu ɓata lokaci ne. Yayinda Abba da Mom da su Baby suka nuna baƙin […]