Fadwaah Part 3

FADWAAH

ASMY B ALIYUFree book

3..Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye  take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar  Asibiti ce ,tsaye Fadwaah  take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta  da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya ,Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura ,murmushi Fadwaah tayi gamida fadin good morning mom!Cike da mamaki mom ke binta da kallo batareda ta amsar gaisuwar ta ba,qarasowa tayi gabanta .Powder ta dauka ta fara shafawa Afuskarta,qallon fuskantar. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *