Gama Duniya Babi na uku

Gama Duniya Babi na Uku

°°°°GAMA DUNIYA!BINTA UMAR ABBALE 🍒

BABI NA UKU

Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a 'bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata "Wai k'awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d'in nan ya yi miki kyau sosai wannan les din shima ya kar'bi jikinki ji nake kamar ki cire ki ba ni wallahi." Tsaki Aliya ta yi cikin takaici da b'acin rai ta ce"Atine bana son wannan wasan bazan da kuke yi da Nasiru. . .

Please log in or register to read this post.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *