RAYUWA DA GIƁI 3
Batul Mamman💖
Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane.
*
Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar.
Aure ne na zumunci domin kuwa kamar yadda Iyaa da Baba Maje suka fito daga zuri'a ɗaya su ma iyayensu mata shaƙiƙan juna ne. Mahaifiyar Habibu ita ce babba. Tayi aure a Kano da ƴaƴanta. . .
6 Comments
Kai jama a abun yyimin tsauri yasin
sai dai gaskiya ban fahim ci me kike nufi ba
idan ki kasa yin login muha ddu a group sai namaki bayani
https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ
Gud 4 u
Na kasa fa
ME KENNAN