Samarin Bana Chapter 6

Samarin Bana Chapter 2

This entry is part 2 of 6 in the series Samarin Bana na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele

02

[5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele 👯:

Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma……

Bata izza xan canta bah ummi ‘yar uwar shi ‘yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu 

da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka

Ya xuba mata ido dan ya da’de da sanin yarinyar ta fa’da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa

Yace ayya lafiya dai ko

Hawaye ya xubo mata Tace har yaushe xaka gane ina sanka

Asan mace da kame darajarta abin kunyane tacema namiji tana sanshi. Amma ni nafurta hakan dan baxan iya jurewa ba

Aqallah ina da ‘yan mata sunka ‘dari idan na iyasce

Duk acikinsu ba wacce nafara furta kalmar so agareta. Kinga ko idan kinfara furtawa baxanji Komai ba

Ki shiga ciki xan tunani akanki. RAMADAN Yafa’di hakan cikin rashin kulawa

Tace Amma……..

Waccan mah budurwa tace ina santa. Ya katseta da fa’din hakan

Ummi talalli Jamila da tayi kicin kicin da fuska suka gallama juna harara sai tashige gidan kawai batare da Tace Komai bah

Jamila Tace wacece ita. Yace wani abune. Tace aa kawai dai naji na tsaneta ne

Yace toh kiji kina santa dan ‘yar Uwa tace

Yana fa’din yabarta nan tsaye

Duk ‘yan unguwar kallansa suke cikin sha’awar tsaftarsa. Sam baxaka ta6a ganin RAMADAN FAWAS KHAMIS cikin qaxanta ba

Direct gidansu KHAMIS yayi yana xama FAWAS na xuwa

Momyn KHAMIS Tace nidai ina sha’awarku ‘yan uku na

FAWAS yayi Murmushi Yace mungode momynmu

Haka suka fito sukayi wajan wankin motar da wannan yarinyar tabayar amata

KHAMIS Yace ta’ina xamu fara…..

Kan suyi magana idan FAWAS ya sauka cikin motar inda ya hango kamar  Passport ‘dinta

Yace ashe baxamu sha wahala ba

Nan ya bu’de yaga akwai address ‘dinta

Cikin murna RAMADAN Yace Allah ya tenake muyi sauri ina da fitta da Auntyna.

FAWAS Yace Aunty LUUVAH (dake haka suke kiranta da shi)

KHAMIS Yace Kasan ‘daxo sanda ta maimaita karatunta da xamu dawo gida har Aunty XEE na tayata

Dama ai bakinsu ‘daya. cewar FAWAS

Yace inaso nayi Aure cikin lokaci qanqani dan Aunty LUUVAH Wlhi

RAMADAN yayi Murmushi Yace ya kamata kam

Suka shige mitar sai Gidansu yarinyar

Bayan sunyi parking KHAMIS Yace kaduba yanda tayimin datti da mota

RAMADAN Yace toh miye

FAWAS Yace Bakomai tunda so ya kusan toka.

Suka fitoh Suna Tambayar megadi dan Allah miye sunan me motar da suka kawo mata

Yace Ameera

FAWAS Yace dan Allah koxa kamata magana

Yace badamuwa

Nan ya kirata

Tafi toh da rangwa’da kamar yanda KHAMIS ya basu labari

Tace sannunku FAWAS ne kawai ya amsa

Tana cema kallan RAMADAN

Shiko ya ‘daure fuska Yace anwuni lafiya. Da sauri Tace lafiya lau

Yace Xan iya samun key na motar can

tace mexai hana bayan takuce

Nan tamiqa mishi

Yayi gun motar da kunnata sannan ya juyata FAWAS ya shiga motar

RAMADAN ya xuge gilashin motar ya kalli KHAMIS Yace muna jiranka a waje pls karka ‘dau dogwan lokaci dan Kasan bana ha’da uxirin Auntyna dana kowa

Yana fa’din hakan yafitta da motar

KHAMIS ya kalli Ameera Yace da fatan nasameki lafiya

Tace lafiya lau

Naji da’din yanda kabani mamakin Ashe kai ‘din na da banne

Yace toh fa’damin

Ta’dan Sosa qeya Tace kai ya kamata ka fara fa’da

Yayi Murmushi Yace  toh ina sanki sosai

Tayi cikin gidansu da gudu tana cewa nima ina sanka……

KHAMIS yayi dariya ya ficce daga gidan

Daga yanayinsa sukasan yaci nasara

Hakan suka dawo unguwarsu RAMADAN

Dai-dai lokacin SAILUBAH tafi toh daga gidansu ita da XEE da Amarya da wata qawarsu Jidda

Ba qaramin bala’in kyau sukayi bah

Cikin shigarsu ta net dogayan riguna  red color tayi musu kyau Sosai

Musamman SAILUBAH RAMADAN Yace toh sunfitoh mah wai gun walima xan kaisu

FAWAS Yace Aunty LUUVAH da Aunty XEE Yace eh

Nan suka qaraso Tace yauwa kunxo a dai-dai qannanmu

Saudat Tace toh gamunan muma.

SAILUBAH Tace toh

Suka shiga motar

XEE Tace harda kune arakiyar

SAILUBAH Tace eh mana Kinsan inba wani dalili ba ba’abinda yake raba kawunansu

Tace umm kumafa

Nan suka kaisu Shamsi hold

Sunyi parking sunfito kenan wani saurayi ya parka tashi motar da fitowa ya nufi SAILUBAH aqallah xaikai shekara talatin da ‘daya Yace dan Allah kijini ka’dan dan tun daga layinmu nake binki

Ta ‘daure fuska Tace inajinka…….

Kan yayi magana RAMADAN ya fitoh yaxo garesu Yace sannu

Cikin kulawa mutumin Yace yauwa Qanina da ganinka kai qanintane

RAMADAN ya gya’da kai Yace hakane

Mutumin yayi Murmushi Yace dan Allah ka bu’de min hanya dan nalura Auntyn taka xata ban wahala

Yace kome yasa

Yace ina Santa ne ina qaunarta daxa ta ban ha’din kai Wlhi xanji da ita fiye da tunaninta

Bu’dar bakin RAMADAN sai cewa yayi tab ai ammata miji…….

SAILUBAH da XEE da KHAMIS FAWAS suka saki baki da mamaki

Cikin wani yanayi mutumin ya kalleta  Yace ayya kiyi hakuri dan Allah bansan sani bane

RAMADAN yasan baxata iya cewa Komai ba awannan lokacin 

Dan haka Yace la karka damu ai akwaita da yima irinku afuwa

Mutumin ya shiga motarsa ya tafi

SAILUBAH ta kalli RAMADAN Cikin bala’in 6acin rai

Sami sami yayi cikin motarsu yajata dan yasan ya bari tayi furucin bakinta bamai kyau bane xai fito gareshi

SAILUBAH tayi kwafah. Wlhi xan gyarama yaran nan xama. Cewarta

XEE tayi dariya Tace baxaki iya masa Komai bah aikun saba hakan

Haka suka shiga da jera kayansu drink da sauransu

Baifi minti biyar ba saiga Su Amarya Saudat

Nan aka fara gabatar da walima kamar yanda kuka sani. Anayin walima irin wannanne dan Jan hankalin Amaryar tabi mijinta

Toh Madallah Gaskiya nasihar da Jan kunne ta ratsa xuciyar duk Wanda yake gun

Haka akaci akasha aka Washe

Surajo saurayin XEE shi yadawo dasu SAILUBAH gida

Tana kwance baje baje agado lokacin ana  kiran sallar isha’i dama tana period shiyasa batayi yun qurin yiba

Tunani take meya hana Alhaji Jamilu kiranta ko dama irin mayaudaran nan ne

Ta danna wayanta tana neman numbarsa.

Duk daba kiransa xatayi ba. Amma me sai tanemi numbar sama ko qasa ta rasa

Shuru tayi tana tunanin ya akayi haka itadai bata gogeba toh waya goge mata

Ai kamar an muntsineta tatashi. Ba shakka wannan aikin RAMADAN ne

Kut Amma fah yaran nan ya rainani

Baqin ciki ya cika xuciyarta

Ta’dau kusan awa ‘daya tana saqa da warwara tasan bayan ya goge har blocking yayi

Tashiga tunanin sosao dan tanasan tasan hanyar da xatabi da Qanin nata

In zagine ba irin xagin da bata masa akan samarin nata ba. Ba irin jan kunnan da bata masa ba akansu  ba

Tabbas tasan indai xataci gaba da bayyana samarinta afili kuma ya gansu ba shakka Saidai ta tsofe agida batayi Aure ba

Ta ‘daga wayan nata takirashi

Kaxo ina San ganinka yanxu

Abin da Tace kenan ta kashe wayan

     Canko sai gashi ya shiga ‘dakin nata da xama ahannun kujera. Amma Sam baiyi gigin kallanta bah

Yace Auntyna gani……

Tashi tayi taxo taxauna agabansa kamar me neman gafara ananne suka ha’da ido

Cikin sanyin murya Tace me yake damunka ne RAMADAN

Yayi shuru

Ya kakeso nayi da rayuwata. Duk wani saurayi daka ganni dashi saika koreshi hankalinka yake kwantawa.

Na xageka naci mutuncinka akan haka Amma kamar tunxira xuciyarka nake

Me nene dalilinka nayimin hakan

Ya shagw6e fuska cikin wani yanayi Yace hmm matsalar ‘daya CE Auntyna shine duk wa’yanda suke xuwa gareki basa dacewa dake………..

Cikin maseefa ta katseshi da fa’din…. Ya isa Ya isa haka. Nagaji dajin wannan kalmomin naka. Kullun abu ‘daya kake fa’damin. danka rainamin hankali

Toh bari kaji narantse maka da Allah tatsaya anan. Karka kuskura ka qureni

Ganin da tayi Sam maseefar tata bata shigesa ba shiyasata fashewa da kuka

Anan ya rikice ya durqusa gabanta yahau lallashinta ya saka hankicif ‘dinsa yana goge mata hawayan nata

Cikin kamilalliyar murya Yace yi shuru Auntyna indai nine baxan qara yi miki haka

Dan Allah kiyi hakuri Wlhi nadena kukanki maseefa ne agareni

Ta tsaya da kukan. Ta kallesa yayi kalar damuwa Tace ka’dau alqawarin Gaskiya wannan karan

Ya ‘daga mata gira da cewa eh

Ta’dan daki qirjinsa. Kai yanxu baka tausayina kaga yanda Abbana yasani gaba in fidda miji Amma kake korarmin Su

Yace nadena

Shuru sukayi ahaka

Can Yatashi Yabu’de furiji ya ‘dauko madara da xubawa akofi ya bata

Sha Auntyna xai temaka miki wajan saki nisha’di yanxu

Ta kar6a da ‘Yar harararsa Tace kaci abinci

Xama yayi suna fuskantar juna Yace eh. Kana ya fara danna wayarsa

Tsakaninka da Allah

Ya kalleta ka’dan da jifanta da wani kallo sanda taji gabanta ya fa’di. Yace Wlhi naci

Shuru tayi mai

Yasan dame ya bita dashi dan duk macan da yayima wannan kallan rasa nutsuwarta take. Yayi Murmushi yatashi. toh sai Allah ya kaimu safiya my Aunty.

Har yakai ‘kofa tace xa’aje gidan she’dan kenan yau

Yayi Murmushi yana gyara takalminsa dan ya gane club take nufi gidan rawa…

Yace bakin hanani xuwa bah

Tace shine dai abinda har yanxu banyi nasarai hanaka bah

Ya kalleta da Murmushi ya futa daga ‘dakin

Sam SAILUBAH bata san idan sunfara hira da Qanin nata surabu.

Ta yarda tana samun nisha’di Sosai agareshi kodako fa’da sukayi

Haka ko akayi kusan sha’dayan dare sun gama xagaye ‘yan matansu

 RAMADAN  FAWAS KHAMIS sukayi club

Kamar yanda suka saba

‘Yan matan mu musulmai sunfi yawa agun Wa’iyaxubillah

Yarane xaka gansu qanana dagasu sai rigar mama da ‘dan qaramin siket Suna ‘dirkar rawa agun

Duk masu xuwa gun sunsan Su KHAMIS farin sani

Xasu xone sukaraci kallansu susha drink kala kala Su rungumi mata da ‘dan tsotse tsotse Amma har yanxu dai basu xama mazunatan ba

(Toh Allah ya karesu ko agaba. HAYATUDDEEN Yace hmm da wiya in har xasuci gaba da xuwa irin gura rannan Aunty Rahamat)

Toh yau abin yaxo musu wani iri

Inda wata she’daniyar yarinya bata wucce 13 years ba ta’dane cinyar RAMADAN hakama sauran suka ‘dad’dane cinyoyin Su KHAMIS

RAMADAN ya xubama breast ‘dinta ido ta qara ban qarosu. ya lumshe ido tare dakai hannunshi Kansu yanasan wasa dasu…..

Tace honey na da’de ina sanka dama……

Warin giyan da tasha ya bugi hancinsa tuni ya han ka’deta tafa’da qasa. Wasu suka bita da kallo wani yaxo ya jata yana murna xai biya buqatarsa

RAMADAN ya lumshe ido cikin maseefar sha’awar mace

Yace innalillahi-wa’inna’ilaihirraji’un

Nan ya maida kallansa gasu FAWAS. Inaaaa… sunyi nisa Sosai baxasuji kira cikin Sauqi ba

Dan haka yajanye matan daga garesu ya tasasu agaba suka fitta daga gun.

 lokacin kusan qarfe 2:30am

Shika’dai ne me  hankalin cikinsu dan bai shiga da yawa ba

FAWAS ya kalli KHAMIS Yace naso hutawa yau Amma ‘dan iskannan ya kwafsa mana.

KHAMIS yayi shuru yana tuno saura ka’dan ya fa’da mummunan yanayi Allah ya temakeshi

Yace hmm sa6an Allah da da’di yake

FAWAS Yace Wlhi kuwa dan yau Allah ne ya ku6utar damu kai gaskiya nagaji ina sha’awar mace

KHAMIS yayi dariya Yace kayi Aure kawai awucce gun

Yace kasan Dadyna ba barina xaiyiba. Cewa xaiyi ban kai ba kai kasani

RAMADAN najinsu yayi shuru shidai burinsa. yaje gida yayi jinyar kansa

KHAMIS suka fara saukewa

Sannan RAMADAN yayi parking a kofar gidansu ya kalli FAWAS Yace toh sai da safe ya fita daga motan FAWAS yajata

Kamar yanda yasaba buga gidan yayi ahankali megadin nasu ya bu’de mishi kofa. RAMADAN ya bashi dubu biyu yayi part ‘dinsa cikin san’da

SAILUBAH tayi Murmushi dan duk lokacin da RAMADAN ya dawo daga club idanta biyu tana kan sallaya

Cikin baqin ciki ta kira wayansa

RAMADAN na Ganin kiranta yajah tsaki da fa’din ita wannan wai me yake hanata  bacci ne dan Allah Kullun sai taji dawowata .

Ya dai ‘dauki wayar Tace ya maka kyau. kadawo ko

Yace Allah banje ba fah  Auntyna

Tajah tsaki ta kashe wayan

RAMADAN yabi wayan da kallo……

Kana yayi calli da wayan Yace matsala

Sannan ya shiga wanka yayo alwala yayi Sallah Raka’a goma Sha biyu wannan ya xama jikin RAMADAN dan akwai shi dasan ibada

Sannan ya ‘daga hannu sama yanata xuba addu’a

Addu’ar RAMADAN tafarko itace Allah ya bashi masoyiyarsa wacce yake bala’in so kana kowace addu’a take biyowa baya

Sanda ya idar yabi lafiyar gado

Ya lumshe ido yana tuno yarinyar da tahau kan cinyarsa a club…. Nanya sake shiga wannan yanayin daya shiga ‘daxo

SAILUBAH ko qa’idar tane ko tana period qarfe 2:00am nayi xata tashi tahau kan sallaya tayita xikirorin Allah da yima Annabi salati wannan RAMADAN ne yayi nasarar cusa mata ra’ayin hakan dasan ibada

Tunanin shi da rana kawai takeyi har abin ya shiga jikinta har cikin dare

Shi dai ya nuna mata ba halittar da Allah bayaso kamar mushe akwance

(Wato mutum yasaki baki yata bacci kamar wani wawa)

Yace tadinga tashi qarfe hu’du sallar Asuba tadinga samun

Ita kuma ganin xata iya tashi qarfe biyu shi yasa take tashi

har ya xaman mata jinin jikinta .

Ta juya ta kwanta tana tunanin wacce hanya xatabi tahana RAMADAN xuwa club

Nan bacci yayi awan gaba da ita tare da mafarkai barkatai duk nashi

Shima RAMADAN wani lamarine ya faru dashi acikin mafarkinsa

Gaskiya ne ya kwanta da sha’awar mace Amma abinda ya burkita kwa kwal warshi shine yanda ya gansa yana saduwa da Auntyn tashi har yana mata sambatu

Kiran sallar Asubahi ne ya farkar dashi

Yafi minti talatin axaune yana tuna mafarkin nashi kana ya tashi yayi wankan Sarki Sannan ya gabatar da sallar

Da misalin qarfe tara lokacin SAILUBAH tagama shiri

Surajo yaxo shida XEE ‘daukarsu  dan ita takira XEE tagaya mata yau ba mota a hannun RAMADAN dan bata manta tashin motar da taji Cikin dareba tasan FAWAS yayi da ita gidansu

Suka gaisa da Surajo Yace yau gani nixan kaiku

Tace hmm ai ka kyauta. Bara nakira RAMADAN Yace OK

Nan tashiga gidansu direct part ‘dinsu Dadyn shi tayi suka gaisa da Momy

Sannan tayi part ‘dinsa

Ya gama tsaf yana fesa turare tashogo ‘dakin

Ya qura mata yana tuno mafarkinsa

Ta gallamai harara da cewa Lafiya

Yayi murmushi Yace qalau my Aunty dafatan kin tashi lafiya Tace lafiya muje ko

Ya’dan Sosa qeya cikin rashin gaskiya Yace jiya Wlhi…….

Ta katseshi da fa’din na tambayeka

Ya girgixa mata kai

Tace hmm Wanda yayi da kyau ai ya sani. Fatana katemakeni kadena xuwa hankalina na tashi yayinda xuciyata take ciki da ba’inci

Yayi shuru dan xancan nata ya shigesa…..

Ya kama hannunta xan dena pls kici gaba dayimin addu’a

Ta hararesa ai kullun acikin ci gaba dayi maka nake

Ya kaima hannunta kiss da sakin hannun suka fitoh gwaninban sha’awa

Bayan sun shiga motarne cikin tsokana XEE Tace wannan wanka haka RAMADAN

Yace Aunty XEE kenan

Tace yau Asma’u ko Amina suka ganka saisun tsure.

Tayi Murmushi kawai

Surajo Yace kema kin yaba kenan

Tace kasan qannan namu akwai iya wanka Gaskiya na yaba Sosai Yace gashi ni ba gwanin iya wanka ba bare inqara shiga ranki Tace karka damu  soyayyarka ta isheni ma haka. Inka qara da wanka xaka cutar dani.

Bana ganin wankan kowa sai naka wan nan ma dan qaninmu ne. Shiyani Yaba masa

Cikin jin da’din furucinta Yace Naji da’din furucinki….

Nan fah suka fara kalaman luv

RAMADAN ya kalli SAILUBAH cikin muryar can qasa kuma a shagwe6e Yace  sun fara damun kunnena fah Aunty

ki duba yanda suke kalamai agabana ina qanin su

Kan tayi magana XEE ta cafke da fa’din ayya Qanina mundena kaji.

Shuru yayi yana fa’din axuciyarsa Aunty XEE ba dai kunne ba

Dai dai nan sukayi faking cikin skull

Kuma atare sukayi department ‘dinsu. RAMADAN na murnar yau Allah bai ha’dashi da ‘yan matan nashi ba

Lokacin da suka tashi KHAMIS ya gyara faking ‘din motarsa. Dan shi sun da’de da futowa

XEE tashiga SAILUBAH ta shiga

RAMADAN xai shiga kenan Yaji an kirashi.

Cak ya tsaya harta qarasu Yace Asma’u  ya dai

Ta’dan harareshi har yanxu kaqi ban kalmomin naka

Kuma dan baka damu da niba shine har xaka tafi baka Neman ba

Yace am sorry my baby

Yau xan baki mamaki insha………

Bai qarasa ba SAILUBAH tafara mai maseefa karka shanyamu kamar Wasu kayan wanki pls. Cewar SAILUBAN

Ya kalli Asma’u Yace sai munyi waya Tace hmm Amma Gaskiya Auntyn nan taka mafa’da ciyace

Yace ke Auntyna cefah

Tace eh ko Auntyn takace saina fa’di gaskiya

Ya ‘daure fuska Yace toh ya isa haka sai anjima

Tace dan kawai nayi maganarta shine………

Eh dan kinyi maganar tane. Ita’din sa’arkice

Tace aiba wani abu nace ba

Ya katseta cikin tsawa da cewa ke nagajima dake kije na baki hutun shekara ‘daya

Tace hutu ame

Yace a SOYAYYA

Yana fa’din haka yashige motar

 KHAMIS ko ya jata

Asma’u ta dafe kai Tace ban ta6a ganin ‘dan iska ‘dan rainin wayo irin RAMADAN ba. Ko a ina ya ta6ajin an bada hutu a asoyayya oho 😆

WhatsApp Group

Series Navigation<< Samarin Bana Chapter 1Samarin Bana Chapter 3 >>
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *