Novels | Hausa | English and Others

iinocent girl Hausa Novel

Innocent Girl Na Nameera and Nainarh

Innocent Girl Na Nameera and Nainarh بسم الله الرحمن الرحيم Ep. One. Shigowa suka yi ganin yadda aka taru yasa ta ce. “Dan Allah menene yake faruwa ne?.” Kallonta guard ɗin ya yi yayi gaba abin sa, suna shiga compound ɗin gidan ƙara waro idanu tayi ganin jama’ar har sunfi na waje yawa har suka […]

TSUTSAR NAMA BOOK complete Book

TSUTSAR NAMA BOOK complete Book 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒_Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمDa sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne […]

CANJIN RAYUWA Book 2

CANJIN RAYUWA Complete Book 2

CANJIN RAYUWA Complete Book 2 (1)Ahaji bishir ya kosa ya isa gidansa don kai wannan albishir.haka nan MIMI ta kosa matuka dad din nata ya dawo don ta sanar da shi labarin masoyinta khalil.momy nafisa kuwa tana cikin damuwa,tana ta tufka da warwara a kan yadda zata hada fitina tsakanin MIMI da mahaifinta. A haka […]

AL’AMARIN

Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad

Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad *BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM* ~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~”arashine~ ”Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu, Yar babbar […]

Auran Bazawara

Auran Bazawara Na Ummu Hairan

Auran Bazawara Na Ummu Hairan 1 Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab dogo har qasa brown da niqaf a fuskarta ta fara takawa a hankali, hawa na farko ta tsaya daki […]

Jarabta hausa novels

Jarabta by Maman abd Shakur

Maman Abd Shakur Jarabta by Maman abd Shakur ……. 1 Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne. “au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba” murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da […]

Abari Ya huce

Abari Ya Huce by Sumayyah Takori

Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!!© Sumayyah TakoriLitinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin […]

Mijin Fateema hausa Novels

Mijin Fateemah By Maryam Ahmad

MIJIN FATEEMAHSHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta […]

Babu So Hausa Novels

Babu So by billyn abdul

Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe […]

Mijin Kwaiala Hausa Novels

Mijin Kwaila by Bilyn Abdul

MIJIN ‘KWAILA ����‍♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu […]

Saifudeen Hausa Novels by Bilyn Abdul

Saifudeen by billy giro

Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel Bismillahi rahamanir rahim.Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi.Allah yasa haka amin. Baya Kafin faruwar hakan.Tsaye yake gaban mirror d’aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d’aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da […]